Hafsat China To Nigeria Business
Place your order
04/07/2025
4k only
https://whatsapp.com/channel/0029Vb6SwZeElah0E1tilg0m
04/07/2025
14k only
https://whatsapp.com/channel/0029Vb6SwZeElah0E1tilg0m
11/06/2025
Thank you lovely customers
02/06/2025
Available at 15k only
09161890202
01/06/2025
Available
29/05/2025
All the products are available just place your order
Assalamu Alaikum warahmatullah!
Sunana Hafsat Hamisu, ni ce CEO na Hafsat China to Nigeria Business.
Muna sayar da dukkanin kayan masarufi daga kasar China zuwa Najeriya. Komai kake nema daga China, in sha Allah za ka samu a hannunmu!
Kayan da muke da su sun hada da:
Waya (phones) da na’urori
Jikkuna (na yara da manya)
Takalma (na maza da mata)
Kayan girki da kitchen furnitures
Kayan ado (na maza da mata)
Fridge, TV, da dai sauransu...komai munada shi
Yadda tsarin oda yake:
Idan kaya ne kamar waya, ana sa su cikin jirgin sama, kuma yana zuwa cikin mako biyu (2 weeks) in sha Allah.
Idan kayan nauyi ne (shipping), suna zuwa cikin watanni uku (3 months) in sha Allah.
Munada delivery har gida!
Ko kana Katsina, ko Kaduna, ko wani yanki a Najeriya za mu turo maka kayan har cikin garinka.
Ina rokon Allah ya bamu ikon amfanar juna. Ameen.
Nagode sosai da kuka zabi Hafsat China to Nigeria Business.
Click here to claim your Sponsored Listing.
11/06/2025