Gidan Da'awa
Barkar da zuwa GIDAN DA'AWA Mun bude wannna shafin ranar. 08/02/2025
Domin yiwa addinin musulunci hidima
02/07/2026
Alhamdulillahi
Visit TikTok to discover videos! Watch, follow, and discover more trending content.
Wadanda s**akaiwa malam ziyara a kurkuku
Karike Tauhidi Da sunnah
23/05/2026
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN
Muna miƙa saƙon jaje ga al’ummar garin Kesuwo bisa ibtila’in gobarar da ta same su.
A kwanakin Baya
Allah Ya kawo sauƙi, Ya mayar da asarar da alheri, Ya kuma kare aukuwar irin wannan musiba nan gaba.
Muna addu’ar Allah Ya ba waɗanda s**a yi asara haƙuri da juriyar wannan jarabawa.
Allah Ya taimaki iyalai da al’ummar gari baki ɗaya.
“Haƙuri da juriya su ne mafita ga kowace jaraba.”
Daga:
AL-KHAMIS TAHIR
17/05/2026
ILLAR WAYAR HANUN MU!📱📲📞
Wannan wayar da kake gani ta hanun ka
lallai fuska biyu gareta a gurinka, akwai fuskar alkhairi sannan kuma akwai fuskar sharri a tattare da ita
-
"Alkhairin ta ko kuma sharrin ta ya ta'allaƙa ne da aikin da zaka aikata da ita, sannan kuma ta ta'allaƙa ne da abinda zata kange ka daga gareshi, misalin ambaton Allah, zikirori, karatun alƙur'ani, da kuma yin ibadah akan lokacin ta"
-
"Wayar hanun mu tana da alkhairai masu yawa sannan kuma tana da sharri masu yawa a garemu, idan ta zamto alkhairi muke aikatawa da ita, kamar sauraron karatun alƙur'ani da hadisai, da kuma yaɗa aiyukan alkhairi a social media da ita, to haƙiƙa ita kanta ta zamto alkhairi a garemu, amma idan ya kasance muna sauraron waƙe-waƙe ne da ita, da kuma kallon videon batsa da kuma dukkanin nau'ukan ababen da zasu rafkanar damu daga ambatõn Allah, to haƙiƙa ita kanta ta zamto sharri a garemu"
AL-KHAMIS TAHIR
26/02/2026
TikTok · NAGIBA___MKIE🎧 6840 likes, 154 comments. Check out NAGIBA___MKIE🎧’s video.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Lafia Beriberi
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Gidan Da'awa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
05/03/2026