Ma aurata zallh
Lrwanu
Assala alaikum inamakubarka dawarhaka
ASSLM BARKANKU DAWARHAKA DAFATAN KUWAYANACIKIN KUSHIN LAFIYA ALLAH YASAHAKA AMEEN
Ma aurata zallh Send a message to learn more
Allah kabamu zaman lfy
12/08/2021
Shirin GAMZAKI MAI FITA DA SUBAHI tare da Najib Mustapha Bawa Tsafe da Hawwa'u Abdullahi Baballe a Tashar 'Yanci 103.1Fm Kaduna da karfe 08:00am - 10:00am, a wannan rana ta Alhamis 12-08-2021.
Ku bayar da gudummawarku a bangarorin da kuka saurara zamu karanta. Ga masu sha'awar kira kai tsaye ga lambobin wayar da zaku kira don tofa albarkacin bakinku: 08024850940 ko kuma 09076422558.
YAU CE RANAR MATASA TA DUNIYA 12-08-2021. WANE HALI MATASAN AREWACIN NIJERIYA KE CIKI?
Zaku iya fara turo da ra'ayoyinku yanzu, mun gode sosai.
WEBSITE: libertytvradio.com
FACEBOOK: Tashar 'Yanci 103.1 FM
INSTAGRAM: tasharyanci1031
TELEGRAM: Liberty TV/Radio Hausa
LIVE STREAMING: zeno.fm/tasharyancikaduna
Muna nan a kan manhajar ZenoRadio da TuneIn da Radio Garden a Play Store (Android) da kuma App Store (iOS).
Asalm inamaku barka da warhaka da fatn kuna lfy
Ma aurata zallh Send a message to learn more
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Lagos
442204