Maiduguri incense turaren wuta

Maiduguri incense turaren wuta

Share

Assalamu Alaikum ♥️
I’m Aisha Abatcha, CEO of Maiduguri Incense Turaren Wuta. We sell luxury incense, perfumes & home fragrances in Maiduguri.

Nationwide delivery available 🚚
📞 07038061831

06/06/2026

✨ Assalamu Alaikum masu albarka! ✨

Mun yi kwanaki ba mu yi posting ba, amma Alhamdulillah muna nan tare da kaya masu kyau. 🛍️✨

✅ Kaya available ✅ Quality mai kyau ✅ Farashi masu sauƙi

Idan kina Kano, muna da FREE DELIVERY zuwa Kano gobe 🚚🎉
Ki yi order ɗinki tun yanzu kafin lokacin tashi. Muna godiya da goyon bayan da kuke ba mu kullum. ❤️

📞 07038061831
💕

03/06/2026

🎉 Facebook recognised me for starting engaging conversations and producing inspiring content among my audience and peers!

01/06/2026

Sandal Ball Turaren Wuta 😍🔥
Wannan duka set ɗin 45k kacal 💯
Kamshi mai dadi da dadewa wanda yake daukar hankali sosai ✨

Ki garzayo yanzu kafin su ƙare 🛍️

📞 07038061831

31/05/2026

Idan kina son gida ya kasance mai ƙamshi mai daɗi da nutsuwa, to Turaren Wutarmu shine zaɓi mafi kyau 🥰✨

Muna available a kowane lokaci domin odarki ♥️

27/05/2026

✨ EID MUBARAK ✨
May Allah accept our prayers, sacrifices and good deeds.
May this blessed Eid bring peace, happiness, barakah and endless joy to your home. 🤍🌙
Thank you for supporting Maiduguri Incense Turaren Wuta 🖤✨
May your homes always be filled with beautiful scents and blessings.

📍Maiduguri, Borno State
📞 07038061831

23/05/2026

Muna godiya for your trust 🤍
Do you know that Maiduguri Turaren Wuta scent is the definition of luxury, warmth, and long-lasting freshness? ✨🔥
Turn your home into a paradise of beautiful fragrance with our premium scents

Once you try it, you’ll always come back 😍🏡

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Gonikachallari Opposite College Of Agriculture
Maiduguri
6000211