Nafeesat abdullahi

Nafeesat abdullahi

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nafeesat abdullahi, Maiduguri.

07/07/2023

Ni fah danayi ma Matana kishiya gwara nabiya Mata Hajj🕋 da kuɗin taje taroqa🤲🤲 mana zaman lpy 😎😏Koh ya kika ce sister???

16/06/2023

Nidai wlhi bazan Kara yadda da wata diya mace ba har duniya ta tashi inshallah 😭😭😭😭😭. Wato mace Kai ina tap 😭 cewar wani abokina

Photos from Nafeesat abdullahi's post 18/04/2023

Hello World 🌏 💙👋

Photos from Nafeesat abdullahi's post 16/01/2023

Innanillahi Wa’inna Ilaihirraji’un Allah Ya Gafarta Maka Kamalu Allah Yasa Can Tafi Maka Nan Dan Matsayin Annabi Muhammad S A W

16/01/2023

INNANILLAHI WA'INNAH ILAIHI RAJI'UN

Allah Ya Yiwa Fitaccen Ɗan Wasan Barkwanci Maisuna Kamal Aboki Rasuwa Yanzu Nan.

Muna Rokon Allah Ya Jikansa Da Rahamarsa.

20/06/2022

BA RABO DA GWANI BA…

Bayan Buhari Ya Kammala Wa’adin Mulkinsa, Za Ka Ji Ana Cewa....

1. A lokacinsa ne aka bada, Federal University of Technology Jigawa

2. A lokacinsa ne aka bada, Federal University of Health Science Benue

3. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Transportation Daura

4. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Agriculture Zuru

5. A lokacinsa ne aka gina Army University Biu

6. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Technology Akwa Ibom

7. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Azare

8. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Ila Orangun Ogun State

9. A lokacinsa ne aka gina National Institute of Technology Abuja

10. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Daura

11. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Kaltungo

12. A lokacinsa ne aka gina, Federal Polytechnic, Delta

13. A lokacinsa ne aka gina, Federal Polytechnic, Oyo

14. A lokacinsa ne aka bada, Federal Poly Wanune, Benue State

15. A lokacinsa ne aka bada, Federay Poly Shandam, Plateau

16. A lokacinsa ne aka bada, Federal Poly Monguno, Borno State.

17. A lokacinsa ne aka bada, Federal Poly Ugep, Cross River State

18. Shine ya kammala ginin Second Niger Bridge

19. Shine ya sake Gina hanyar Abuja-Kaduna-Kano

20. Shine ya Gina Layin Jirgi na Ibadan zuwa Lagos

21. Shine ya Gina Layin Jirgi na Itakpe zuwa Warri

22. Shine ya sake Gina hanyar Kano-Maiduguri

23. Lokacinsa ne muka fara ganin shinkafa yar gida a cikin buhu kamar 'yar waje

24. Lokacinsa ne aka fi samun wutar lantarki tunda aka dawo mulkin Dimokradiyya

25. Shine ya gina layin Jirgin kasa daga Kano-Kazaure-Katsina-Maradi

26. Shine ya sanya bututun iskar gas tun daga Kogi har Kano

27. Shine yayi ginin hanyar Kano-Katsina ya kuma mai data hannu biyu

28. Shine yayi aikin ruwan sha na Zobe Dam, daga Dutsinma zuwa Katsina

29. Shine yayi aikin layin Jirgin kasa na Kaduna zuwa Abuja

30. Lokacinsa aka gyaran Airport ta Enugu

31. Lokacinsa ne aka sake Gina hanyar Zaria-Funtua-Gusau

32. Lokacinsa ne aka dauki matasa 500,000 ake basu N30,000 duk wata har na tsawon shekara 2 a tsarin N-Power

33. Lokacinsa ne aka fiddo da tsare-tsaren bada bashin noma da ake kira Anchor Borrowers Program don inganta harkar noma a Arewa da Nigeria

34. Lokacinsa aka fi daukar ma'aikata a kowane bangare na Gwamnati

35. Shine ya gina tashar wutar lantarki mai karfin 40MW a kashimbilla

36. Shi ya kammala tashar wutar lantarki a Zungeru 700MW hydro power station.

37. Lokacinsa ne ya sanya hannun kan dokar cin gashin kai ta kananan Hukumomi, amma 'yan majalisun jihohi da bangaren shari'a na jihohi da Gwamnoni s**a ki aiwatarwa, kuma jama'a su kayi shiru.

38. Lokacinsa ne ya sake gina hanyar Ibadan zuwa Lagos.

39. Shiya Gina Dala dry port

40. Money market

41. Trader moni

42. Pallatives

43. Shi ya magance matsalar rashin yankewar man fetur da ake fuskanta duk disambar karshen shekara

44. Ciyar da yara a makaranta

45. A lokacinsa ne Nigeria ta fara kera wayar salula ta farko

46. A lokacinsane aka tallafawa Manoma da kudi da Kuma kayan aiki

47. A lokacinsane ne aka gina gidaje matsakaita 440 a duk fadin kasar.

48. Institute of Transport Technology Kumo

49. Institute of Transport Technology Kano

50. A lokacinda ne aka samu karin gidajen gyaran Hali guda shida.

51. A lokacinsane ne aka karbo kananan hukumomi 17 dake hannun Yan ta'addan Boko Haram

52. Shine yayi Aikin hanya Wanda ya taso daga Tambuwal zuwa Jega, Koko, Yawuri har Kontagora.

53. Lokacin sa ne akayi babban asusun ajiyer kudi na kasa wato "Treasury Single Account" don magance zurarewar kudin Gwamnati ba kan kaida ba.

54. Shine Shugaban Kasa a tarihin Nigeria da bai taba ba yan Majalissar Dokokin Kasa cin hanci ba don suyi aikin su.

55. A lokacin sa ne muka San yancin gashin kai na bangaren Sharia.

Shugaba Muhammadu Buhari muna godiya, Allah Ya sa ka gama da duniya lafiya Amin.

Daga Sani BelloBature

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Maiduguri
700101