Real Ahmad A Ibrahim

Real Ahmad A Ibrahim

Share

no king as god

24/12/2025

Manchester city fans

25/10/2025
26/07/2025

*If you were reborn would you like to be born in Nigeria again πŸ˜‚*

*Yes ❀️*
*No βœ‹*

Telegram: Contact @PAMALOGBOT 26/04/2024

ARE YOU ON TELEGRAM?πŸ“ŒπŸ“

DO YOU KNOW?⁉️❓❔

YOU CAN EARN πŸ“ˆ

₦1,000 🎁 every minute
₦10,000 🎁 per referral

SUPER FAST ⏩ PAYMENT

I HAVE JUST CASHED OUT ₦200K πŸ“ˆ

JUST BY REFERRING FRIENDS πŸŽ‰

ARE YOU INTERESTEDπŸ€”
WONDERING HOW TO START?πŸ€”

IT'S SIMPLE! JUST CLICK MY REFERRAL LINK πŸ”— BELOW AND START EARNING πŸ“ˆπŸ“ˆ
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://t.me/PAMALOGBOT?start=r08801127285 https://t.me/PAMALOGBOT?start=r08801127285 https://t.me/PAMALOGBOT?start=r08801127285

Telegram: Contact @PAMALOGBOT

18/09/2023

Zuciyoyin Mu Suna Cike Da Farinciki Da ShauΖ™in Shigowar Watan Da Aka Haifi Babban Masoyin Nan Namu Sayyidina Rasulullahi ο·Ί ❀️

08/07/2023

Daliban Najeriya 65 sun samu gagarumar tarba bayan kammala shirin tallafin karatu a Sin
Jimillar daliban Najeriya 65 ne aka shiryawa wata gagarumar tarba ranar Laraba, bayan dawowrasu kasar, bayan da s**a kammala shirin bayar da tallafin karatu a kasar Sin.
Daliban, wanda kamfanin gine-ginen na kasar Sin (CCECC) ya dauki nauyinsu, sun samu gagarumar tarba da jinjina, da jawabai masu sosa zuciya, a yayin wani kasaitaccen biki da aka shirya a babban ofishin kamfanin gine-gine na kasar Sin dake Abuja, babban birnin Najeriya.
Manufar shirin bayar da tallafin karatun wanda gwamnatin Najeriya da hukumar CCECC da jami'o'in kasar Sin guda biyu s**a shirya, ita ce inganta mu'amalar ilimi, da kara dankon zumunci a tsakanin kasashen biyu.
Da take jawabi a yayin bikin, babbar sakatariyar ma’aikatar sufurin Najeriya, Magdalene Ajani, ta yi fatan wadanda s**a kammala karatun, za su taka rawar da ta dace a kokarin da gwamnatin Najeriya ke yi a halin yanzu na inganta harkar sufuri, musamman bangaren layin dogo. (Ibrahim Yaya)

01/05/2023

Kasanyawa yau dinmu
Albarka ta zama hutunmu a gone
Ameen Ameen Ameen

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Goni Kachallari
Maiduguri
HAMIDALHAMIDINASSOCIATION