Dr Muhammad Nazifi Bichi
karkashin jagorancin Dr Muhammad Nazifi Bichi
Alhamdulillah
Karatun Tushen Dariqa
Zama Na 55
Wanda Sayyadi Dr Muhammad Nazifi Bichi RTA Yake Gabatarwa Duk Ranar Jumaa Da karfe 5:00 (Yamma) A Jamiu Madinatush Sheikh Ibrahim Inyass Bichi Lga
Jumaa 29/10/1447H = (17/04/2026M)
17/04/2026
Yana Daga Cikin Musulunci Girmama Babba,Da Kuma Jin Tausayin Karami, Da Kuma Samun Fahimtar Juna A Tsakanin Mutane Cikin Abinda Ya Gifta Na Sabani,
Allah S.W.A Yana cewa:
“إِنَّمَا الْمُؤْمِنُونَ إِخْوَةٌ فَأَصْلِحُوا بَيْنَ أَخَوَيْكُمْ وَاتَّقُوا اللَّهَ لَعَلَّكُمْ تُرْحَمُونَ”
“Lallai muminai ‘yan’uwa ne; saboda haka ku gyara tsakanin ‘yan’uwanku, kuma ku ji tsoron Allah domin ku samu rahama.”
(Suratul Hujurat: 10)
Yaku Bayin Allah!
Ku Nisanci Zato Domin Mafi Yawa Daga Cikinsa Zunubi Ne ‘Sau Dayawa Mutum Saiya Dinga Zaton Abubuwa Dangane Da Dan Uwansa Musulmi Wanda A Hakika Ba Haka Gaskiyar Abin Yakeba Watakila Rashin Tuntuba Ne Shiyasa Bai Gane Ba, Daga Nan Sai Gaba Ta Faru A Tsakaninsu….!
Allah Ya Kyauta
~ Sheikh Dr Muhammad Nazifi Bichi RTA ~
Alhamdulillah
Khudbar Jumaa
29/10/1447H = 17/04/2026M
At Jamiu Madinatush Sheikh Ibrahim Inyass Bichi
By Chief Imam Sheikh Dr Muhammad Nazifi Bichi
Alhamdulillah
Karatun JAWAHIRUR RASA'IL
Zama Na 72
Wanda Sayyadi Dr Muhammad Nazifi Bichi RTA Yake Gabatarwa A Zawuyyar Sheikh Tijjani Usman Zangon Bare-Bari Yarkasuwa Bichi Lga
Alhamis 27/10/1447H = (16/04/2026M)
Alhamdulillah
TAFSIRIN SHEHU IBRAHIM RTA
Zama Na 153
Wanda Sayyadi Dr Muhammad Nazifi Bichi RTA Yake Gabatarwa Da Anyi Sallar Magriba A Jamiu Madinatush Sheikh Ibrahim Inyass Bichi Lga
Talata 25/10/1447H = (14/04/2026M)
Falalar Salatul Fatihi
Daga Shehu Tijjani RTA
Alhamdulillah
Karatun Tushen Dariqa
Zama Na 54
Wanda Sayyadi Dr Muhammad Nazifi Bichi RTA Yake Gabatarwa Duk Ranar Jumaa Da karfe 5:00 (Yamma) A Jamiu Madinatush Sheikh Ibrahim Inyass Bichi Lga
Jumaa 23/10/1447H = (10/04/2026M)
10/04/2026
Alhamdulillah
An Dawo Karatuttuka…
10/04/2026
Yaku Muminai!!
Mukula Da Hakkin Makwabtaka, Muyi kokari wajen Kyautatawa Makwabtanmu, Manzon Allah S.A.W Yana Cewa: Duk Wanda Yayi Imani Da Allah Da Ranar Lahira Kada Ya Cutar Da Makwabcinsa, Sannan Mafi Alkhairin Makwabci A Gurin Allah Shine Makwabcin Da Yafi Kyautatawa Makwabcinsa..
~Sheikh Dr Muhammad Nazifi Bichi~
Alhamdulillah
Khudbar Jumaa
23/10/1447H = 10/04/2026M
At Jamiu Madinatush Sheikh Ibrahim Inyass Bichi
By Chief Imam Sheikh Dr Muhammad Nazifi Bichi
Alhamdulillah
Karatun JAWAHIRUR RASA'IL
Zama Na 70
Wanda Sayyadi Dr Muhammad Nazifi Bichi RTA Yake Gabatarwa A Zawuyyar Sheikh Tijjani Usman Zangon Bare-Bari Yarkasuwa Bichi Lga
Alhamis 20/10/1447H = (09/04/2026M)
Alhamdulillah..
Walimar Auren Yar Uwa Sayyada Fatima Sunusi Yaro, Wanda Sayyadi Dr Muhammad Nazifi Bichi RTA Yake Gabatarwa A Jamiu Madinatush Sheikh Ibrahim Inyass Bichi Lga
Alhamis 20/10/1447 = (09/04/2026)
Click here to claim your Sponsored Listing.