Ahlam skincare & scents
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ahlam skincare & scents, Health/Beauty, Maiduguri.
Your trusted💯 plug for
🧴 Skincare product
✨Bridal care
🕯️ Incense/Turarenwuta & signature scents
🧴traditional spa &digital marketin
🎓 Online classes also
✨Empowering women entrepreneurs with education and community support
📤DM for details & orders
28/04/2026
*5 in 1 kenan*
Hajiyata inde fari kikeso cikin sati daya fuskarki zatayi fes tayi kyau ba spot ba ba kuraje ba pigmentation,se glowing zakiyi kalan masu kudi Naturally 🥰👌💯
To kizo ki gwada wnn oil din and thank me later.
5k
2k dropper
Kaduna
26/04/2026
Hana bacci😋😂
🥺
Available.
09/04/2026
Kayan dilka
07/04/2026
Collagen sirrin kyau sirrin celebrities sirrin manyan mata my sister kindade kina ganin manyan mata masu capacity kiga jikinsu yy kyau fatarsu kamar ta jarirai jikinsu shape ya fita kai wannan supplement din fa har breast dinki saiya gyara miki zai fito miki da ainihin structure dinki ta diya mace fatarki kuwa ya subhanallah kyau kam hmmm saikinzama topic of discussion na anguwar ku don inkina amfani dashi ba lallai wanda yasanki wata 2 bayaba inya ganki yaganekiba wani aikin sai collagen maida tsohuwa yarinya kenan
Oh wow
02/04/2026
*Bridal package full 2 weeks spa*
Include: dilka , halta mix, halta lotion, man dilka me gyra jiki, halawa, dye, dorot/habil.
Ko dan gomna zaki aure inde kin samu wanan set kin gama hajiya capacity iya capacity 😍💯💯
Natural ingredients no chemicals no side effects 💯🥰.
Harda uwar gida me capacity zata iya yi gdanta ni zan koya muku yadda ake amfani da shi
Money back grantee
Sallah bononza 26k
Was 30k
02/04/2026
Types of skin acid for your skincare routine
Wanan itatuwan suna da sirrika sosai wajen gyra mace, kuyi like da comment idan Kuna so in ka muku sirrikan sa da yadda ake sarrafawa
Most important things on earth
Click here to claim your Sponsored Listing.