Tabitha Joseph

Tabitha Joseph

Share

Make-Up Artist

02/09/2026

Ba kowane kallo ba ne kallon soyayya.

02/09/2026

Idan ka samu me sanka dan Allah ka riketa amana ka aureta shin mafitarka a zaman aure.

01/09/2026

Ka kula da masu yi maka murmushi wasu ba so ba ne cutarwa ce.

01/09/2026

A wannan rana ina muku fatan dukkan alkairi musamman Kanawa.

31/08/2026

Ka jira sakamakon aikin da kayi cikin hakuri da juriya komai me wucewa ne.

31/08/2026

Allah ka hadamu da alkairi.

31/08/2026

Ranar da muka girma muke gane dadin yarinta.

31/08/2026

Ku nemi arziki kuyi addu'a Allah ke bayarwa.

30/08/2026

Kuyi aminta da masu halacci.

30/08/2026

Kyau duk inda yake sunansa kyau.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Maiduguri