FMY Kamshi

FMY Kamshi

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from FMY Kamshi, Beauty, cosmetic & personal care, Maiduguri.

15/10/2025

Hasken fata
Kyau
Sheki
Santsi duka sai cream and oil with shower gel dinmu me pacacity👌😅
Duk me bukata Dm or call 09138608181

12/10/2025

🛑 NATURAL FACE CLEANSER U CAN MAKE AT HOME 🌳

⭐ BY Fatimakano 🙏🏽🙏

A hada 1 teaspoon neem powder da 2 tablespoons honey da 2 tablespoons rose water (ko distilled water, ruwan daaka tafasa ya huce) a cikin kofi, a gauraya sosai har sai ya zama paste mai laushi. Idan fata mai kauri ce ko oily ce, za a iya ƙara ɗan lemon juice kadan. A shafa a fuska a hankali, a bar shi na minti 10–15, sannan a wanke da ruwa mai dumi. Wannan cleanser yana taimakawa wajen tsaftace pores, rage pimples, da sanya fata ta yi laushi.

Za ki iya hada face cleanser da rose water cikin sauki a gida. A dauki 2 tablespoons na rose water, a hada da 1 teaspoon honey da 1 teaspoon aloe vera gel don moisturizing da soothing, sannan a zuba 1 tablespoon liquid castile soap ko mild face wash, a juya har sai sun hade sosai. A adana a bottle mai tsafta, sannan a shafa kadan a fuska a hankali agoge sosai, daga bisani wanke da ruwa mai dan dumi fuskar ki za ta ji soft, fresh, da hydrated. Idan skin dinki oily ne, ki rage honey, idan dry ne, honey da aloe vera za su taimaka sosai wajen moisturizing.

Ana hada face cleanser da lemon ta hanyar zuba cokali daya na ruwan lemon, cokali biyu na rose water, honey kadan da rabin cokali na glycerin, a juya su sosai har su hade, sai a shafa a fuska a barshi na mintuna biyu zuwa uku sannan a wanke da ruwan dumi. Wannan hadin yana taimakawa wajen cire datti, rage mai a fuska da kuma bada haske, amma masu fata mai laushi suyi amfani da shi sau biyu kacal a mako domin lemon yana da karfi sosai.

A ɗauki 2 tablespoons madara (liquid milk), a ƙara 1 teaspoon honey da ɗan lemon juice kaɗan (idan fata ba ta da rauni). A gauraya sosai har sai sun haɗu, sai alringa amfani da cotton wool a ciki a goge fuska a hankali, musamman wuraren da ke da datti ko mai. Bayan angama, a wanke da ruwa mai dumi sannan a shafa moisturizer. Wannan cleanser yana taimakawa wajen wanke fata, cire datti da mai, da sanya fata ta yi haske da laushi.

Dukkan waɗannan face cleansers ɗin ana iya amfa

Photos from FMY Kamshi's post 12/10/2025

Yauwa ga yanda Ake hadin TSUMIN TABAJE me sauki😃, me aiki sosai sannan kuma 💯 natural 💃

Indai ni'ima k**e nema toh Wannan hadin k**a sai dai San barkan🥱🫣🤐 Ga kuma wasu amfanuwan da baza a iya irgawa ba🥱

Zaki samu sassaken mangoronki, ki daure ki Samu fresh ba busashshe ba sai ki wanke da kyau ki cire bawon sassaken KO ki kankare ki tabbatar kin kankare da kyau Saboda idan Baki kankare ba karshen ze yi Baki Baki, daga nan sai ki jika Shi a cikin ruwa ki barshi yayi k**ar kwana biyu ya jiku Kenan sosai da sosai yayi taushi.....sai kizo kisa a turmi kiyi ta dakawa zaki ga wani ruwa me kauri yana fitowa 😂😅 hajiyata Kada ki firgita wannan ake kira madarar tabaje💃💯 Idan kina da blender mai karfi sosai da sosai zaki iya using
Sai ki samu kaninfari, citta, cinnamon, ganyen idon zakara da minannas 😄, ki juye su a cikin hadin sannan kisa a wuta su Dan dahu sai ki tace shikenan Sai bajewa kisha💃🤗

Wasu jikawa suke yi but gaskiya ni nafi son na dafawa haka, sannan su sauran zaki iya maida su gari sannan ki saka

Photos from FMY Kamshi's post 11/10/2025

Sabulun gyaran jiki
Glowing oil
And cream duka muna bayar da sari kada kumanta da kayan kamshi gyaran amare wanda bamu wuri daya kuma muna aikawa ko'ina
09138608181

10/10/2025

Masha Allah my facebook fam
Ina amarenmu na Karshen Shekara
(OCTOBER
NOVEMBER
DECEMBER)
Uhumm F*M*Y KAMSHI💯
Tazo muku da wani sirrin gyaran jiki 5 wanda zai amfaneku kuma zakuji dadinshi
Akan 500 kacal gamasu bukata zasu iyamun DM ko a kirani kan wannan number 09138608181

09/10/2025

Shi turaren wuta da kuke gani kayan hadi masu kyau da tsada yake bukata, sannan akesa masa shine zesa idan kin gifta a rika jin kamshi wanda ko kwana nawa zeyi yananan a jikinki,dakinki ko a gidanki. Don haka yar uwa nake bamu shawara Siyan nagari......pls ku karasamun wannan hausan🥰😍

Photos from FMY Kamshi's post 07/10/2025

🥕 Sirrin Fata Mai Kyau: Yadda Ake Hada Carrot Oil a Gida!* ✨
*Kin gaji da fata mai duhu ko bushewa?
Ga mafita nakawomaki!*
Yau zamu koyi yadda ake hadin *Carrot Oil* mai matuƙar amfani wajen:
✔️ Haske da shekin fata
✔️ Rage duhun fuska Da jiki
✔️ Moisturizing na gaske
✔️ Lafiyar gashi
Follow Fatima Ibrahim
💥 *“Ba sai kin kashe kudi Da yawaba ! Ga yadda ake yin *Carrot Oil* mai cike da sinadarai masu kyau ga fata!”* 🌿💛

Biyinj a comment section Don ganin yadda Zaki hada ☺️

Kafin nan kidaure ki dannamin like, kiyi sharing, please 😍🙏 🙏 🙏

07/10/2025

Kuyi sharing wannan posting din tabbas Indai mace tana hada wannan hadin to kin tabbata uwar gida me capacity
Kokuma amarya me capacity

Na rasa wane suna zan bawa wannan hadin saboda duk abunda ake nema ya haɗa
Ya hadafa duka

Duk macen DATAKESO tarabu da sanyin mara
Matsalar budewa
Qarin ni'ima
Tsarkake mahaifa
Komai fa yana yi
Idan nace komai komai fa nake nufi

Yadda zaku hada
Kusamu
ƙwallon magwaro
Bagaruwa
Karo
Muski

Ki dakasu suyi gari sai ki dafa idan yasha iska
Sai ki zauna aciki tsawon minti goma

Yana saka matsin sosai
Yana qara ni'ima
Yana saka qamshin farji
Komai yanayi wajen gyaran jiki

Za'a kiyi wannan hadin asati sau uku ko sau hudu

Duk me buqatar maganinmu domin gyara gidan aure muna da masu inganci

06/10/2025

Indai zakuyi Laikin wlh zakusha DIY 🥹🥹🔥🔥😹😹✅♥️♥️♥️

Yadda ake hada Man Kitso da Rose Mary da Shea Butter Cream daga Fatimakano 😊😊😊
Ki samu Shea Butter 500g, Coconut oil 250ml, Olive oil 150ml, da Rosemary oil 100ml. Idan baki da rosemary oil, ki dafa ganyen rosemary a cikin coconut oil na minti 10 ki tace amma ki tabbatar kinyi banding dinsa yayi likikis. Bayan haka, ki narke shea butter ɗin a bain-marie (ki sa a bowl a kan ruwa mai zafi) ki bari ya dan huce kadan. Sai ki zuba sauran oils duka, ki fara whipping da hand mixer ko blender na minti 10–15 har sai ya koma fluffy k**ar whipped cream ammafa ba dole ba zaki iya zubawa haka idan ya hadu basai yayi fluff ba, kar amanta asaka lavender kadan domin kamshi.

Wannan creamy mix yana da matuƙar amfani wajen tsawaita gashi, cire dandruff, da rage faduwar gashi. Rosemary yana kunna gashin kai, yayin da shea butter ke moisturize da kare shi daga dryness. Idan kin gama, ki adana a cikin container mai kyau, ki riƙa amfani da shi sau 3 a mako don sak**ako mai kyau da gashi mai sheƙi. 100%🥰🥰🥰

06/10/2025

KAYAN HADIN TSUMIN KINFISU AJI.

LIFTON
CITTA
KANINFARI
MINANNAS
MAZARKWAILA
ZUMA

Matsalar Rashin NI'IMA
Matsalar Rashin DANDANO
Matsalar Rashin DUMIN FARJI
Matsalar Rashin SHA'AWA
Matsalar Rashin KUZARI
Matsalar SANYI
Matsalar SAURIN KAWOWA

Kihada wannan Tsumin kisha ko kasha , zai magance dukkan matsalar da muka ambata.

mace ko Namiji kowa zai iya sha.

23/09/2025
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Culinary Team

Attire

Address

Maiduguri