Ansarul Faidah TV

Ansarul Faidah TV

Share

Official page of Zawiyyatul Ansarul Faidah.

26/08/2026

AHUTA GAJIYA NAAULANA PROFESSOR MURTADHA ABULFATHI RTA 🙏

26/08/2026

Photos from Ansarul Faidah TV's post 26/08/2026
Photos from Ansarul Faidah TV's post 26/08/2026

Happy Maulid Maulana

25/08/2026

Mai Girma Gomnan Jahar Borno
Prof. Babagana Umara Zulum

Ya Samu Halartar Zaman Maulidin Madina, inda ya yabawa Khalifa Baba Ali visa jajircewa da kuma tsayawa wajan addua don ganin Zaman Lfya ya wan I a Jahar Borno.

Sannan ya godewa Mahalarta Maulidin tare da tayamu murnar Zagayowar Shekarar Haihuwar Annabi SAW.

Allah ya saka masa da alkairi ya kuma biya bukatunsa Baki daya

25/08/2026

25/08/2026

Wannan Dattijo ya cika Hakkokin Khilafa ga Maulana Abulfathi RA.

Tsayuwarsa a kofar Allah tare da Jaddada soyayya ga Annabi SAW.

Lallai ka cika Abulfathi a fili da boyenka, Allah ya tsawaita kwanakina ya kuma bamu albarkacinku

25/08/2026

A yayin da Shehu ke yin thorough observation a filin Maulidi don daidaita nasarorin taron Maulidin Madinatu

Photos from Ansarul Faidah TV's post 25/08/2026

Happy Maulid

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Ngomari Airport
Maiduguri
600211