Peter hussaienn abrahhamm

Peter hussaienn abrahhamm

Share

My friend God bless you all

18/11/2025

An fara zargin yunkurin kashe sojan ne kwanaki kadan bayan rikicin da ministan Abuja, Nyesom Wike ya yi da shi. Karanta cikakken rahoton a sashen sharhi.

Hoto: Zagazola Makama|HQ Nigerian Army|Facebook

18/11/2025

Sanarwar da kakakin rundunar ƴansandan Abuja, SP Josephine Adeh, ta fitar ta ce babu inda aka yi yunƙurin kashe Laftanar Ahmed Yerima - matashin sojan da ya yi sa-in-sa da ministan Abuja, Nyesom Wike a makon da ya gabata.

Ƙarin bayani - https://trib.al/mn8zvYr

18/11/2025

Gwamnan Abba Kabir Yusuf zai gabatar wa majalisar dokokin Kano kasafin kudin shekarar 2026 ranar Laraba 19 ga watan Nuwamba 2025.

Photos from Rariya's post 18/11/2025
18/11/2025

Labari Da Ɗumi-Ɗuminsa: Wasu mahara sun yi yunƙurin kashe AM Yerima a Abuja

Rahotanni sun bayyana cewa sojan nan da ya yi gaba da gaba da Ministan Abuja AM Yerima ya tsallake rijiya da baya a yammacin yau Lahadi a Abuja bayan da wasu da ba a san su waye ba su ka yi yunƙurin hallaka shi.

Majiyar Hausa Daily Times ta jarida Vanguard ta ruwaito cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe 6:30 na yamma, inda majiyoyi daga rundinar soji su ka tabbatar da cewa jami'in sojin ne ya gano shirin maharan yayin da su ke bin shi, sai dai ya yi amfani da ƙwarewarsa na soja ya kauce wa shirinsu.

Photos from Arewa Radio 93.1's post 18/11/2025
Photos from CCN Hausa's post 18/11/2025
Photos from Flash News.Ng's post 18/11/2025
18/11/2025

Hatsarin mota ya kashe Indiyawa 45 masu aikin umara a Saudiyya

Ƙarin bayani - https://bbc.in/482mA30

18/11/2025

Ashe babansa ya gada, domin kuwa mahaifinsa jan wuya ne, Birgediya MM Yarima mai ritaya kenan. Mahaifin matashin sojan da ya nuna wa Wike iyakarsa yau a Abuja, wato AM Yarima.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Maitama?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Maitama