Naziru m Abubakar na manzon Allah s a w

Naziru m Abubakar na manzon Allah s a w

Share

Wllh jama'a natabbata son manzon allah s a w shine kegaba dakomai wllh muriqeshi yanada dadi sosan gaske

Photos from Naziru m Abubakar na manzon Allah s a w's post 08/11/2021
Profile pictures 31/10/2021

Farin wata sha kallo🌙
haske maganin duhu🔦
inuwa maganin rana🌖
sanyi maganin xafi🔥🔥
soyayyarka gareni rahama ce
kuma arxiqine☄️💧⭐🕋
domin kai special ne✌️👈
ko agun Allah har abada👈 Baxa'ayi kamarka ba, 🕋👈
ya abun martabawa🌼🌺
da girmamawa kaine kadai👈
wanda Allah yake kishi👈
kaine kadai wanda Allah☝️
yake rarrashinsa ⭐🌙✍️
SAYYIDINA RASULULLAHI
(S.A.W.)
BARKA DA JUMA,AT 🕌🕌🕌
Allah Kaqarama Annabi Daraja,🕋⭐
allah kasa muna cikin sahun na ceton shugaba (𝑺.𝑨.𝑾.)
Ranar alkiyama👏🤲🙏🕋

tura zuwa group 3 dan isar annabin rahama (S.A.W.)🕋🕋

Sannan kuyi joined din
SabDANDALIN MASOYA ANNABIN RAHAMA KOWA DA KOWAk.com/groups/344492223792767/

Profile pictures 17/10/2021

INNALILLAHI WA INNA,ILAIHI RAJU'UN
Dan Darajan Annabi Muhammad S.A,W Karku Wuce Baku Tura Zuwa Group Bakwai Ba

Wannan Bawan Allan Da Kuke Gani Ya Gamu Da Jarabawar Hadarin Mota A Hanyarsa Ta Zuwa Neman Halak dinsa Sanadiyar Hadarin Yaji mummunan Rauni Sannan Ya Rasa Hannun sa Guda Daya Ubangiji Allah Ya Bashi Lafiya Ya Allah Duk Wanda Ya Tura Hoton nan Zuwa Group 7 Allah Ka Kare sa Da Danginsa Daga Sharrin Karfe Sannan Ka Sakasu A Gidan Aljanna

pls Like Our Page

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kontagora
Minna
MUHAMMADURASULULLAHSAW