Fatima Aliyu muhammed
Business woman
Manya sunsa baki maganar Katuka kuma na chire Amman ya kiyayeni wallahy thank u everyone I appreciate…
Me zaka Kira Abinda ya faru a government House da da yamman nan ! .. Innalillahi wainna ilaihirrajiun..
Inajin mutani dayawa suna cewa yana nuna Banbanci cikin aikin shi, wai dagaske ne ? Babu zagi pls, Idan Kai masoyinshi ne kawai kabamu hujja, thank u…
You can be anything in life…
But don’t be a jealous friend… and don’t wish anyone evil ..
And I meet them not knowing they were my followers too … u guys make my day, thank u so much for all u do … Abbakar shehu wali and Abbah jabbo thank u so much guys I appreciate you a lot … Facebook didn’t just give me friends, It also gives me brothers … I appreciate you 💕💕🙏🏻…..
Zarar bunu yana maganar kauyen Sami naka, Idan kagama kuma ka shiga kauyen Rijau, inda ya Bago da kanshi yayi musu Alkawarin cewa Kafin ya Kai Kontagora angama Aikin asibity. A yanzun haka general hospital na Rijau Tana gab da lalacewa… Masu private hospitals kadai Keyin Abinda sukaga dama! …. Zan saka pictures din A comments section, Amman ga video na lokacin da yaje kuma yayi musu Alkawari… Muna fatan Allah ya bashi ikon dubasu…. Ameen ya Allah na Wushishi ma Allah ya bashi ikon dubawa ..Ameen
Could this really be minna ? What’s happening in my dear state ?.. ga liman nacewa Allah ya isa cikin masallaci kuma !
Professor in d class teaching li..ke..ki ..yo … 🤣🤣🤣.. abeg somebody should translate to me ..!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Fatima Aliyu muhammed posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.