Gidan Asiri Da Magani
Muna bada Maganin aljanu da kuma hayaqi na karya sihiri da maganin cutuka kuma muna bincike da istihara 07025324453
10/04/2026
Alhamdulillah...
Duk Wanda Naƙuda Tazowa Matar Shi Ya Buɗe Alƙur'ani Ya Karanta Suratul Maryam Da Niyyar Allah Ya Saukar Da Ita Lafiya, A Take Yana Kaiwa Ƙarshe Inshaa Allahu Zata Haihu Lafiya,
Akwai Laƙanin Tofi Ko Rubutun Sha Na Haihuwa Amma Yawanci Idan Anyi Cikin Bai Isa Ba To Zai Zube,
Amma Wannan Idan Rashin Lafiya Ce Ba Naƙuda Ba, Laƙanin Baya Zubar Da Cikin Inshaa Allah,
Wannan Mujarrabi Ne Inshaa Allahu Duk Wanda Ya Tsinci Kansa A Wannan Hali Ya Jarraba Zaiyiwa Allah Godiya Kuma Zaiyi Salati Ga Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam,
Allah Ya Saukar Da Dukkan Masu Juna Biyu Lafiya Albarkar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam,
07025324453
01/04/2026
Innanillahi
Mujarrabin sirri ne dan biyan kowace irin buƙata!
Ana karanta wannan ayar kafa 1780, har tsawon kwanaki 15.
وَأُفَوِّضُ أَمْرِي إِلَى اللَّهِ ۚ إِنَّ اللَّهَ بَصِيرٌ بِالْعِبَادِ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Gidan Asiri Da Magani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.