AA Sadeeq maina.
My name is abubakar abdulmumini maina living in tilden fulani toro LGA bauchi state
Astagfirullah
06/11/2025
06/11/2025
GA MAGANIN HANA SHAN TABA KO SHAYE SHAYE 🍾🌯
Asamu Gayen Gwandar Daji Wanda Ya Zuba Qasa Da kansa Adebo shi da Yawa Adakashi Adinga Sha Sau Uku Ayini Da Nono, Insha Allahu Za'a Daina Shaye Shaye, Daga
ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ALI MUHAMMAD U🙏
30/10/2025
Menene wannan?
Ana kiransa "ganda ko ƙirgi" da harshen hausa, fatar dabbobi ce ake sarrafawa domin magance kwaɗayi ko yunwa.
Wannan fatar tana inganta lafiyar jikin mutum sosai musamman idan akayi amfani da ita kai tsaye bayan an yanke dabba
Ajiye wannan fatar na tsawon lokaci, yana taƙaita muhimmancin sinadaran amfanin da take dasu
Saboda haka, ku cinye wannan fatar kai tsaye bayan an yanka dabba matuƙar kunason ku amfana da sinadarai masu muhimmanci da take ɗauke dasu
--------------------------
Ajiye wannan fatar na tsawon lokaci yana janye muhimmancinta ga lafiyar jiki, sannan wannan fatar zata iya ɗauko wasu ƙwayoyin cuta wanda zasu iya cutarda jikin mutum ta hanyoyi daban-daban
Ga wasu dagacikin muhimmancin wannan fatar:
1. Tana inganta lafiyar gaɓoɓin jiki da ƙarfin ƙashi
2. Wannan fatar tana ɗauke da "collagen" wanda yake warkarda rauni a jikin mutum... wanda yake cin naman fata, jikinsa yana saurin samun waraka daga rauni "injury"
3. Inganta lafiyar fatar jiki da laushin jiki
--------------------------
Illolin ajiye wannan fatar na tsawon lokaci:
-Tana ɗauko ƙwayoyin cuta wanda suke iya haifarda ciwon "Ulcer, ciwon ciki, tashin zuciya, zafin ciki, typhoid, da sauransu.
⚠️ Facebook ba assibiti bane, idan kana fama da matsalar ciwon gaɓoɓin jiki ko raunin jiki, to kaje assibiti domin samun gwaji da magani. Kar ka zauna a gida kana cin naman fatar dabbobi 😂
Alhassan Mai Lafia
30/10/2025
DA DUMi-DUMi II 🔥
Wannan Mutumin Da Kuke Gani Sunan Shi "Alhaji Ibrahim Dan Yaro" Babban Dan Kasuwa (Attajiri) A Jihar Kano
Mutumin Malam Jafar Ne, A Shekarun Baya Wannan Mutumin Ya Kasance Babban Dilan Taba (Cigarette) A Kasuwar Sabon Gari Dake Kano Wanda Yake Samun Miliyoyin Kudade Da Wannan Harkar
A Daidai Lokacinda Yake Tsakiyar Samun Kudi (Ta Hanyar Siyarda Taba) Allah Ya Hadashi Da Manyan Malaman Sunnah Na Kano Irinsu Sheikh Jafar Da Prof Abdullahi Pakistan Har S**a Zama Sanadiyyar Chanzawarshi ( Ya Dena Siyarda Taba )
Tun Daga Wancan Lokacin (Kusan Shekaru Talatin) Ya Koma Dilan Flour, Man Jarka, Sugar, Maganin Sauro, Madarar Buhu Da Kayayyakin Kasar Waje, A Yanzu Haka Yana Daya Daga Cikin Manyan Dilolin Kasuwar Singa Dake Kano
Abun Burgewar Shine, Zaman Da Yayi Da Malam Jafar Hakan Ya Koya Mishi Kaunar Sunnar Manzon Allah (S) A Yanzu Haka Babban Aminin Dr Bashir Alfurqan Ne, Koda Yaushe Yana Masallacin Alfurqan Sauraron Karatu
Ya Gina Masallatan Sunnah Masu Yawa, Duk Wata Harka Ta Temakon Addini Da Sunnah Zaku Sameshi ACiki, Wannan Ya Samo Asaline Tun Nasihar Da Margayi Sheikh Jafar Mahmud Adam Yayi Mishi Kuma Allah Ya Tabbatar Dashi Akan Shiriya Har Izuwa Yanzu
NOTE: Yana Yawan Karfafawa Matasa Gwiwa Cewa Su Tashi Su Nemi Arziqi, Domin Su Temaki Addinin Allah Domin Shima Bashida Ko Sisi Sanda Yazo Kasuwa, Ya Farane Da Daukar Kaya Ana Biyanshi A Kasuwa (Dako)
Darasa: Duk Abunda Kukeyi Ba Daidai Ba (Musamman Neman Abinci) Ku Roqi Allah Ya Chanza Muku Da Abunda Yafi Alkhairi Agareku Kafun Mutuwa
Allah Ka Bamu Ikon Tuba Kafun Mutuwa🤲
05/03/2025
SHIN KUN SAN WAYE WANNAN MUTUMIN DAKE TSAYUWA A BAYAN LIMAMIN KA'ABA?
Sunan shi Sheikh Abdul'aziz Al-Hajj. Aikinsa shine yiwa limami gyara idan yayi ɓata yayin jan sallah a Masallacin Ka'abah.
Mu Sha Ruwa Lafiya
Zinariya
08/10/2024
Allahu Akbar
24/08/2024
Wassallahu Ala Nabiyyi Kharim.
Allah Muntuba Kayafemana Kabamu Damina Mai Albarka Kashiriyi Shuwagabanninmu
02/08/2024
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana hakan ne yayin da ya ƙaƙaba dokar hana fita a jihar bayan zanga-zangar nuna fushi kan matsin rayuwa ta rikiɗe zuwa rikici ranar Alhamis.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Port Harcourt
NOZIP
02/08/2024