Nazifi sulaiman

Nazifi sulaiman

Share

I am young Generation of Hausa Fulani Northern Nigeria

05/12/2024

Alhamlillah

14/10/2024

Ya Allah ka kawo mana mafita a wannan rayuwar

06/09/2024

~*_NASIHA CE_*~πŸ‘ŒπŸ»
*Bayan hakkin Allah dana Annabi (S.A.W) dana Addini shin kasan hakiin IYAYEN ka❔❔❔*
```Yana dakyau mu sani suna da daraja gami da kima a garemu daga farkon rayuwar su har bayan mutuwa....kayi musu biyayya kayi musu addu'a koda basa raye domin samun Rahamar Ubangiji a gare ka```

JK 2 all Muslims, Families 'nd Friends πŸ“ΏπŸ•ŒπŸ•‹

02/09/2024

Ya Allah ka tsare mana Imanin mu kasa bayan mu tayi kyau kasa muyi kyakykyawan karshen ka jikan magabatan mu

18/08/2024

SANARWA DAGA GWAMNATIN JIHHAR

Maigirma Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf yace bashi da masaniya akan kwantiragin magani na kananan hukumomin jihar Kano guda 44 wanda Dan Bello ya fallasa da aka karkatar da kudaden.

Maigirma Gwamna ya umarci Shugaban hukumar yaki da cin hanci na jihar Kano akan ya gudanar da bincike cikin gaggawa ya kawo masa rahoto.

Maigirma Gwamna ya bukaci jama'ar Kano da su kai zuciya nesa kafin sakamakon bincike ya fito ya dauki matakin da ya dace.

Hakika Gwamna Abba Kabir yayi abinda ya dace ba kamar sauran ba.

15/08/2024

Ma hukunta ataimaka Trailer ta fadi a Garin Imawa dake Zaria road ta fadi da mutanen da kaya Kuma muatanan na Neman agajin Gaggawa

17/04/2024

Hala Madrid
Madrid ba sa'an yaro ba
Madrid Duniyar kwallon kafa

16/04/2024

Manyan Yan kasuwa kuji tsoron Allah

14/04/2024

Ya kamata ake kiyayewa Direbobi

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Port Harcourt?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Dorayi Karama Karshen Waya
Port Harcourt
0000