Directer Yareema Ahmad ngola

Directer Yareema Ahmad  ngola

Share

directer

14/06/2022
Mataimakin Shugaban kasa,Gwamnoni,Yan Majalisa,Yan siyasa 50 da Tinubu ya kafa 12/06/2022

Mataimakin Shugaban kasa,Gwamnoni,Yan Majalisa,Yan siyasa 50 da Tinubu ya kafa Ganin Asiwaju Bola Ahmed ba bako ba ne a siyasar Najeriya. Mun tattaro jerin mutane 50 da Bola Tinubu ya fito da su a siyasa har Duniya ta san da zamansu yau.

12/06/2022

A Karon Farko Gwamna Zulun Ya Sha Ihun ‘Ba Ma So’, ‘Ba Ma Yi’ A Jihar Borno

Daga Abubakar A Adam Babankyauta

Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umaru Zulum ya sha ihun ‘ba ma so’, ‘ba ma yi’ a lokacin da yake fadawa al'ummar garin Maiduguri da su zabi Tinubu a matsayin shugaban kasa.

Hakan yana nuna cewa akwai alamun tallar Tunubu za ta yi wuyan gaske a yankin Arewa. Domin idan har metamen Borno za su yi wa Gwamna Zulum ihun ba ma so, ba ma yi akan Tinubu, to wane mutum ne zai tallata Tinubu ya kai labari a yankin Arewa?

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Potiskum?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Gishuwa Dabuwa Yarimaram Word Potiskum Tone State
Potiskum
YAREEMA

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Directer Yareema Ahmad ngola posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Potiskum.