APWON Nigeria

APWON Nigeria

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from APWON Nigeria, Health/Beauty, Sokoto.

ASSOCIATION OF PARTICIPANTS AND WINNERS OF THE NATIONAL QUR'ANIC RECITATION COMPETITION- (APWON)

Ƙungiyar 'Yan Musabaqa Ta Ƙasa

NB “This is a non-governmental, non-profit association"

24/09/2026

Musabaqar ƙasa ta bana karo na 41 zata gudana a jihar jigawa, Arrival 03/12/2026 opening 04/04/2026 sai closing 12/12/2026.

24/09/2026

Sanarwar Date din musabaqan Alqur'ani na kasa karo na 41 daga bakin shugaban yan musabaqa na kasa.

fans

19/09/2026

Innaalillahi wa Innaa Ilaihi Raajiun, Allah yakarbi rayuwar mahaifi a garemu, mahaifin daya daga members na Apwon Gombe State Hafiz Abubakar Sadiq Bala Gombe, haqiqa munyi Rashi Babba muna addua Allah Ya karbi baqoncinsa cikin Aminci da Rahama,
Allah yamasa rahama, Allah Ya gafarta mishi Allah yasanya shi cikin yan Aljannar firdaus

*Janazah* : Today at 1:30pm
*Venue*: Hayin Dogo, Sabon Garin Nasarawo, Gombe Gombe State

18/09/2026

Mu amfanar da Juna Ka fada mana wasu qaidodi (الأصول )masu muhimmanci acikin riwayar Warsh wanda dalibi yakamata ya kula dasu acikin Karatun riwayar domin samun qwarewa acikin Karatu

Photos from APWON Nigeria 's post 18/09/2026

Shugaban Musabaqar Alqur’ani na Nigeria Dr Aliyu Muhammad Tukur Bakura ya halarchi Daurin Auren Yar gidan Gwani Mahadi Aliyu(Daya daga cikin Patrons na APWON na Jihar Jigawa,kuma tsohon Alkalin Musabaqar DanFodio na kasa daga 2018-2021) acikin garin Kano.

Bikin ya samu Halartar Manyan Gwanayen Alqur’ani na Nigeria Baki daya.

Ku sanya musu Albarka.

17/09/2026

Mu amfanar da Juna
Ka fada mana sunan wasu surori a Qurani wanda baa sansu da wannan sunayen ba sosai

Photos from APWON Nigeria 's post 17/09/2026

Your National President along with the emir of Dutse his royal highness Alhaji Hameem Nuhu Sanusi CFR.

Say a Prayer for them

Photos from APWON Nigeria 's post 17/09/2026

SHUGABA YACE YAN MUSABAQAH KU WASA HAQORAN KU DOMIN JIHAR JIGAWA SUN SHIRYA YANKA MUKU SHANAYE A KOWACCE RANA.

17/09/2026

Shugaban yan Musabaqah da daliban Alqur’ani na Nigeria Baki daya me cikakken Iko Dr Aliyu Muhammad Tukur Bakura.

Ministan musabaqaTaraba Quran TVAlmakhluq Online TVAmiru Yunusa Guuru

16/09/2026

HIGHLIGHTS AND RECAP 📸🎥

*DAY 2 OF THE VISITATION TRIP OF NATIONAL ORGANIZING COMMITTEE(NOC) FROM CENTER FOR ISLAMIC STUDIES,USMANU DANFODIO UNIVERSITY, SOKOTO AT THE HOSTING STATE(JIGAWA STATE) OF THE 41ST EDITION OF NATIONAL MUSABAQAH 2026.*

Watch Full Video 📸👆👆

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Sokoto?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Sokoto
PMB2345

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when APWON Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Sokoto.