yusufmuhammaddanladi
Cosmetic, make up and jewelry
15/09/2024
Kuliya taraba kowa 2 2. 2 tace aihakuri dawannan
15/09/2024
Yaku Yan uwa Yan baiwa arungumi kaddara kuliya tazo da mishkila dam haka halin rayuwa take wataran kasamu watarankuma karungumi kaddara Dan haka Yan uwa Ina me bamu hakkuri
05/08/2024
BABU WANI SOJA DA ZAI YI JUYIƝ MỤLKI A NĄJERIYA DIMOKARAƊIYYA MUKE SO -BABBAƝ HAFSAN SOJA
Babban hafsan sojojin Nąjeriya, Janar Christopher Musa ya gargaɗi masu ɗaga tutocin ƙasar Rasha a Najeriya da su shiga taitayinsu su daina ko kuma su ɗanɗana kuɗarsu.
Jaridar Dokin Karfe TV ta ruwaito Janar ɗin ya cigaba da cewa babu wani soja da zai karɓi mulki ko ya kifar da gwamnati, "dimokaraɗiyya muke so kuma ita za mu kare, kullum muna aikin tuƙuru domin tabbatar da zaman lafiya a Najeriya". In ji shi.
Ya kuma ƙara da céwa yanzu lokaci yayi da sojoji za su shigo aikin kwantar da wannan tarzòma ta Zàñga-zàñga duba da "ƙòɲe-ƙoɲen da aka yi a Kano da Kaduna ba abin da ya k**ata a yi ba ne, muna kira a daina in kuma ba haka ba duk wanda muka k**a ya kuka da kansa".
Menene ra'ayinku? Kunada bakinmagan akan Yan zanga zanga Amma bakuda bakin magana akan Yan bindiga yayikeu
04/08/2024
Tunda Munyi Muku Wa'azi Baku Ji Ba, Yanzu Allah Ya Aiko Yara Su Yi Muku Wa'azi Da Zàñga-zàñga Muna Gefe, Cewar Shêikh Ahmad Gumi
Menene ra'ayinku?
02/08/2024
DA ƊUMI-ƊUMI: WhåtsApp na duba yiwuwar barin Najeriya
Mako guda bayan gwamnatin Najeriya ta ci tarar kamfanin Meta, wadanda su ka kirkiri WhatsApp ta Dalar Amurka Miliyan 200 kan karya dokar bin bayanan sirri, kamfanin na Meta ka iya rufe ayyukansa a kasar sak**akon bukatun da hukumomi suke gabatar masa.
Wasu majiyoyi sun shaida cewa kamfanin Meta wanda ke da WhatsApp na duba yiwuwar janyewa daga Najeriya.
Baya ga cin tarar kamfanin, hukumar FCCPC ta kuma umarci WhatsApp ya dena hada bayanan masu amfani da shi da shafin Facebook ba tare da amincewar su ba.
Sannan hukumar ta bukaci WhatsApp ya bayyana bayanan da ya karba daga masu amfani da shi.
PUNCH
02/08/2024
Ministan Abuja Nyesom Wike ya nuna damuwarsa kan yadda wani Sanata mai ci ya saya wa masu zanga-zangar yunwa, abinci domin ƙara musu ƙarfin gwiwa.
Me zaku ce?
31/07/2024
Shugaba Tinubu Yana Ƙokarin Daidaita Komai, Don Haka Ku Watsar DA Batun Zàñģa-Źàñģà Ku Rungumi Tattàunawa, Cewar Miñistàn Tsàŕò
Mai girma ministan tsaron Nijeriya, Alhaji Muhammad Badaru Abubakar,
Ananemanka azamfara da sauran jahohi malam badaru
Come and buy
゚viral
Click here to claim your Sponsored Listing.
Telephone
Website
Address
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |