Falmata Luxury Store
Welcome to Falmata luxury store,
The Finest in choice
WhatsApp number
0812788 6753
26/03/2025
Makka ๐๐ Ramadan 2025๐๐
25/03/2025
Customer Cikin abayammu ๐๐ผ๐คฉ๐คฉAnty na muna godiya
07/03/2025
10/02/2025
Ma shaa Allah
Deliveries ๐ kayan mutum 50 mukayi wan nan satin โ
Zamu dora lahadi me zuwa a inda muka tsaya yan kano na hada muku kayanku na muku free delivery โ
wasu kuma na aika musu nasu daban ban hada musu Cikin joints delivery ba sabida kayan wasu da yawa
dan Allah kuyi kokari agama biya akraba kaya jamaโa kan azumi yayi rabi nake san sallaman kowa
Mungama da wan nan satin ๐ค
Allah yashiga lamarinku ya Buda muku ya saka muku da Alkairi masu Sayan kayammu da masu mana addua da fatan Alkairi
17/01/2025
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
Ma shaa Allah
Wan nan ba kayan yan adashe bane kudi hannu aka biya Cikin January zuwa yau din nan muna ta karban order masu siya su biya alokaci guda. Muna aika musu kayansu wasu muna basu ta kano wasu ta store dimmu na kaduna
Company na
Yana da tsari guda biyu
Akwai tsarin adashen Kaya โ
Akwai tsarin biyan kudi duka na kaya โ
January 2025๐๐ปAlhamdulil
03/12/2024
Click here to claim your Sponsored Listing.