Bana son magana
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bana son magana, Health/Beauty, Farawa, Yola.
Allahu Akbar πππ
Daga jiya zuwa yau An samu gudunmawar naira N34,900 (Dubu Talatin da Hudu da dari tara daga hannun mabiya wannan shafin, Allah (SWT) ya biyaku da gidan Aljannah kuma ya hada ku da masu taimakon ku a duk inda kuke alfarmar wannan rana ta yau, sannan har yanzu kofa a bude take domin ceto rayuwar wannan bawan Allah.
Don Allah ko naira 50 (Hamsin) ce, taimako baya kadan ππ.
Ga number account din mahaifin shi:
0599107200
NURA MUSA
*GTBank*
Aliyu yaro danshekara 15 dake tudun wada funtua
Aliyu yana neman taimako wajen 'yan uwa musulmi
Kusan wata 3 kenan yana kwance baci ba sha ππ
kullun cikin karin ruwa Akalla kullun sai ansamashi ruwa leda 3
(shine abincinshi shine ruwanshi).
Da zaran yachi abinchi sai abinchin yatsaya a kirjinshi baya wucewa cikinshi
Anje asibitin funtua anturasu katsina sunje katsina sun kwanta daga baya anturasu asibitin Abu zaria.
Komai nasu yakare sakamakon iyayenshi bamasu halibane, dan haka suke neman taimako gurin al'umma domin ceto rayuwarshi daga hadarinda take
Zaman yanxu an turasu A.B.U Zaria amma babu ko na motarda zasu hau suje asibitin ballantana na gwaji dana magun-gunan da za'a rubuto musu. A taimaka jama dan Allah πππ.
Haka zalika iyayanshi na bukatar abinci domun komai nasu ya kare sanadiyyar wannan rashin lafiyar tashi kutaimaka fisabilillahi domin kaishi asibiti dan Allah jama'a Allah ya bamu ikon taimakawa ameen
Domin karin bayani kukira 09046731412 masu taimakawa ta banki kuma ga number da zaku taimaka nan.
0599107200
NURA MUSA
*GTBank
Mungode sosai Allah ya saaka da Alkhairi sannan Allah ya bar zumunci Ameeen.
Follow for follow
12/02/2023
to fa to fa so biyu jama ina,mai sanar daku wasa ce ta mawakar adamawa state nan
ngurore a guwar yandan
nan bada jumawa ba kwana biyu yarage
12/02/2023
New music
song by mjstar
zazzafar album
wakoki masu dadi
Popstar EPπ₯πnow available on all platforms below
ππππ
https://northmusic.com.ng/mjstar-popstar-ep/
ππππ
https://www.arewacoolmusic.com.ng/2023/02/mjstar-popstar-ep.html
ππππ
https://www.naijatype.com.ng/2023/02/mjstar-popstar.html?m=1
ππππ
https://www.jiggynonstop.com/2023/02/mjstar-popstar.html?m=1
ππππ
https://audiomack.com/sani-mjstar/album/popstar-ep-6
MjStar β Popstar MjStar β Popstar β NORTH β NorthMusic
11/02/2023
New music
song by mjstar
zazzafar album
wakoki masu dadi
Popstar EPπ₯πnow available on all platforms below
ππππ
https://northmusic.com.ng/mjstar-popstar-ep/
ππππ
https://www.arewacoolmusic.com.ng/2023/02/mjstar-popstar-ep.html
ππππ
https://www.naijatype.com.ng/2023/02/mjstar-popstar.html?m=1
ππππ
https://www.jiggynonstop.com/2023/02/mjstar-popstar.html?m=1
ππππ
https://audiomack.com/sani-mjstar/album/popstar-ep-6
10/02/2023
Allah sarki duniya labari ce ita dah abun dake cikin ta ku duba mutuwar abokin baban aminah Ubangiji kasa yahuta a cikin kabarisa domin,darajar annabi mohammed Rasulullah s a w kasa shin cikin gidan aljanah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Telephone
Website
Address
Yola
07026626226
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Bana son magana posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.