Ummul-Khairi Abubakar
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ummul-Khairi Abubakar, Anguwan Alkali, Zaria.
โDuk rayuwar da babu Addini, matacciyyar rayuwa ce.
โDuk rayuwar da ba Musulunci, ba rayuwa ba ce.
I got over 1,500 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! ๐
24/10/2025
*MU YAWAITA SALATI A GARESHI (S.A.W)* โค๏ธ
"Kada mu yi ฦasa a guiwa wajen yawaita yi masa salati a bisa cancantarsa da hakan, domin lallai duk wanda ya yi salati ษaya a gareshi, shima Allah zai yi masa guda goma madadinsa"
"Kuma lallai ka sani! Tabbas babu wani Musulmin da zai yawaita salati ga Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallama, face sai Allah Ya haskaka zuciyarsa, kuma ya gafarta masa zunubansa, kuma ya yalwata ฦirjinsa, sannan kuma ya sauฦaฦa masa dukkanin lamuransa, to ku yawaita salati a gareshi, tsammaninku Allah Ya sanya ku daga cikin tafarkin daidai, kuma Ya gafarta muku zunubanku"
ุงููููููู
ูู ุตูููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏู ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุตููููููุชู ุนูููู ุฅูุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅูุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏูู
ุงููููููู
ูู ุจูุงุฑููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏู ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุจูุงุฑูููุชู ุนูููู ุฅูุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅูุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏูู
Click here to claim your Sponsored Listing.
Culinary Team
Attire
Contact the business
Website
Address
Zaria