Aesher beauty consultant

Aesher beauty consultant

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aesher beauty consultant, Beauty, cosmetic & personal care, Abdu samanja Road shika, Zaria.

We have all kind of cosmetics here and Our products are based on organic products their is no harm to our skin and will make skin look good and shining ���just DM to get yours

21/09/2026

*🗣️🗣️🗣️ADASHEN FEMWASH*
Infection
Itching
Irritations
Discharge
Discomfort
Odour
Rashes
Duk abubuwan dana lissafo suna daya daga cikin matsalan mu mata,yara,yan Mata,matan aure😰a ace kowace mace tana amfani da femwash da dayawan mu mun sama sauqin wannan matsalan daga yaran har manya💃💃💃💃fa kudin ki qalilan zaki mallaki naki.

Price 15k
Promo 14k
*Masu son ADASHEN FEMWASH PC*
Call 08067025761

20/09/2026

Sabon Oriflame Milk & Honey Gold Nourishing Shampoo da Nourishing Conditioner suna da amfani sosai musamman ga masu son gashi mai laushi, mai danshi da ƙamshi.

Amfanin Shampoo:

Yana wanke gashi da fatar kai a hankali ba tare da busar da gashi ba.

Yana ƙara danshi saboda sinadaran madara (milk), zuma (honey) da glycerine.

Yana sa gashi ya yi laushi, ya yi sheƙi kuma ya dawo da ƙarfinsa.

Yana da ƙamshi mai daɗi wanda ke daɗe a gashi.

Ya dace da amfani na yau da kullum.
Wannan haɗin ya fi dacewa da busasshen gashi, gashi mai lalacewa, ko wanda yake buƙatar laushi da danshi. 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

Ku gwada don bada labari Mai dadi 💪💪💪💪😃

07/08/2026

Masu buqatar soap dinnan kuyi magana faka faka zamuyi order shi this week

23/04/2026
Photos from Aesher beauty consultant's post 22/02/2026

Alhamdlillah
Barkan mu da Shan ruwa Dafatan Allah ya amsa ibadun mu,ya yafe mana

Photos from Aesher beauty consultant's post 06/01/2026

Grand super Glitter
Location
ksno/Zaria
08067025761

18/12/2025

*Oriflame tana raba wannan set gaba daya a 6k kachal idan kinyi siyayya from 19th to 21st December!!..*💃💃💃

Photos from Aesher beauty consultant's post 18/12/2025

Kin/ka taba Shan wellness by oriflame kuwa???

Ga Review na wasu kaima/kema zo ka/ki gwada ku bamu labari wellness duniya ne💃💃💃💃

24/11/2025

🗣️🗣️🗣️🗣️Hello everyone
Yar uwa kina da labarin idan kikayi sayayan 40k to 45k don amfanin ki ko Kuma ki saya ki sayar ki samu riba💃💃💃💃oriflame zasu Baki wannan body cream perfume akan 6k me k**e jira?yimun magana Dan ki samu naki💃💃💃💃💃
Call or chat
08067025761

Photos from Aesher beauty consultant's post 01/11/2025

Sanyi ya fara shigowa Yar uwa me kika tanada Dan kare fatan ki daga bushewa gashi ki daga karyewa kafarki daga faso?😥Kwantar da hankalin ki muna da nau'in abubuwan da zasu gyra maki jiki💃💃💃 kedai kawai kimun magana
08067025761

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Abdu Samanja Road Shika
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aesher beauty consultant posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Zaria.