Sofia GIRKI ADON MACE GROUP
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sofia GIRKI ADON MACE GROUP, Health/Beauty, Jushi waje anguwan Malam sule, Zaria.
Assalamu alaikum ina yan uwana mata inamata da suki son su iya girki girki kala kala na gargajiya dana zamani Toh kada ki bari wannan page ya wuce ki baki yi following da like ba don kuwa za ayi baki da abaka labari ai Gara ka bada Ngd🥰🙏🙏🙏🙏
Sofia GIRKI ADON MACE GROUP following like sharing please 🙏🙏🙏
04/04/2025
Sofia GIRKI ADON MACE GROUP
04/04/2025
Inalillahi-waina'illaihir-rajiun
Ba mutuwa akayi ba
Ina cikin duhu narasa me zanyi
Washe garin sallah nafita tareda wanda zai aureni,,, munje gidan sister dinshi
Sai ya ijiyeni agidanta yatafi sabgoginshi
Har dai 7:00 na yamma Ina jiranshi yazo ya daukeni
Kwatsam saiga mamana ta kirani
HELLO baki dawoba har yamma tayi???
Sai na tsorata nacemata shi nake Jira Bai iso inda nakeba b***e ma ya daukoni😟
Nasake Kiran shi nacemai inata jiranka bakazo ba gashi har mama tarigani zuwa gida??? Sai yace gashinan zuwa
Can zuciyana Bai baniba na sake Kiran mamana nacemata tayi hakuri shinake Jira😥
Tace HMMM
Yana zuwa kawai sai nace mishi kaida kace ana gama sallar magrib zaka zo kamaidani gida shine kaje kazauna
Sai yace wallahi Daya gama sallah ne Hira ya tsayardashi
Sai nace gashi mama tarigani komawa gida tanata kira na!!!!
Kawai sainaji yace kinsan meh??
Nace A'a
Saiyace shi ya yanke Wani shawara nace menene
Yace daga ranan yanaga zamu Daina fita tare
Duk Wani abunda ya danganci fita unguwa tare dashi a hakura kawai sabida shi Yana tsoran kar mudinga fita iyayena sufara tunanin Koh zai lalatamun rayuwa bane
Shi Yana tsoran tashin hankali
Kuma fa ba fitanmu na karon farko kenan ba!! Don munsaba zuwa gidan yan'uwanshi don suna korafin basu taba ginaba Kuma muna zuwa kasuwa muyi siyayya tare
Koh dinki zan kai shiyake kaini
(Kuma Bata taba nuna damuwa ba)
1. Tundaga ranar Monday baikara zuwa wajena ba Kuma we are engaged
2. Ya rage kirana a waya😥
3. Koh irin calls din soyayyar Nan ma babu
4. Ba barka da sallah
Komai ya lalace🥺
Idan ana sallah yana kaini shopping insiya abubuwa Koh Kuma ya siyamun ama wanan sallah Babu Wani armashi
Dinkin da nayi na sallah bansaka kowanne ba saidai hijabin danaje Eid dashi🥺
Kubani shawara Narasa yanda zanyi
Banda zagi shin kina cikin group dinmu kuwa SofiaSofia GIRKI ADON MACE GROUP kishiga kar ayi baki
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Zaria