Eman Bridal Henna
Henna Mixology Expert
Henna Artist
Dark Stain Master
Just believe and the magic speaks ✨
Ki kasani fah iya daɗewar lalle iya kamarwa shi 👌
Dan haka ki zauna ki more kuɗin ki🤣
Ki samu stain 💯🥰
23/05/2026
Garin lallen nan badai kyau ba 👌
Ya nada kyau sosai 🥰
Ya auki ga kamu gakuma kumburi💯
Garin lallen nan badai kyau ba 👌
Ya nada kyau sosai 🥰
Ya auki ga kamu gakuma kumburi💯
Zan koyar da maroon henna amma fah 🤣 ba irin namu ba.
Wannan na musamman ne.
22/05/2026
Types of flower🌺
22/05/2026
Ina cikin yawo a facebook naci karo da wannan 😜
Kunsan sunan abinda ke cikin hotan nan?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Zaria