Nafsy Henna Zaria
I was named Nafisa Aliyu (Ameererth),living in Zaria City,Kaduna State.And also known as Nafsy Henna Zaria �.
💯💯💯
08/02/2026
Nafsy Henna Zaria 💅
💞💞💞
28/01/2026
Ya Allahu ya Rahman 🤲, kayiwa rayuwar iyayenmu albarka 🤲.
Admission Admission Admission!!!
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
Ya 'yan uwa musulmi ga wata garabasa:
Ina masu neman admission din shiga jami'a?
Ga wata dama ta samu, ta shiga jami'a kyauta!
Bugu da kari....wurin kwana kyauta,
Amma wani hanzari ba gudu ba, shine :-
Bazaka/ki sami wannan admission din ba, sai kanada/kinada credit biyar (5) ko kuma passes uku (3), kuma in akaje (interview) ana bukatar (certificate) na (primary) dana (secondary)
Wannan wace jami'a ce haka!!!?
Wannan itace jami'ar........ALJANNAH, dake babban birnin LAHIRA.....
Credit biyar (5) da ake nema kuma sune:-
1-Kalimatusshahadah
2-Sallah na farilla
3-Azumin watan ramadan
4-Zakkah
5-Hajji
Passes din da ake nufi kuma sune:-
1-Sadaqatul-jarita
2-Yin azumin litini da alhamis
3-Yawaita tasbihi.......e.g""Subhanallah, Alhamdullah, Allahu akbar...
Certificate na primary...
Imani.
Certificate na secondary....
Ikhlasi...
Gudanarwa da za'ayi (interview) zai kasance kamar haka....:-
Rana (date)... juma'an da bata da asabar (ranar lahira)
Waje (venue) ...Harabar fillin alkiyama
Lokaci (time)...:Dazaran an kaika/kaiki kabari {bayan ka/kin mutu}
Allah Ya bamu daman amsa tambayoyin da zan ai mana....Amin summa Amin.
Don neman karin bayani, sai a tuntubi...:-
1-Al Qur'ani mai girma
2-Hadisan Manzon Allah (S.A.W)
3-Magabata da malami na kwarai.
Allah kasa mudache don isar Annabi Muhammadu(Sallallahu Alaihi Wassalam) ga Alqur'an, Ameen.
16/01/2026
Siyan daya ko sari 🥰🥻💞💯
16/01/2026
So Masha Allah 💞💯🥰
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Zaria