Dankellori TV
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dankellori TV, Beauty, cosmetic & personal care, .
18/06/2023
13/07/2022
ASSALAMU ALAIKUM
Muna gabatar muku da DAURA ta USULUL FIQH wanda Sayyadi Dr. Abba Bashir Dankellori ya ke gabatarwa. Daurar ta kunshi mukarana tsakanin litattafa hudu na USULUL FIQH
23/04/2022
A Yau Lahadi 23/04/2022 Qungiyar Fityanul Islam Reshen Jihar Borno Bangaren Mata Sun Qaddamar Da Kyaututtuka Ga Marayu Dakuma Mata Da S**a Rasa Mazajensu A Karkashin Jagorancin Amirar Fityanul Islam Ta Jihar Borno,Taron Yagudana A Farfajiyar Masallacin Madinatu Sheikh Ahmad Abulfathi.
Khalifa Aliyu Sheikh Ahmad Abulfathi Shi Yaqaddamar Da Wadan Nan Kyaututtuka Sannan Yayi Matuqar Farin Ciki Bisa Kyaututtuka Da Aka Bayar,Sananan Yayi Nasiha Ga 'Yan Uwa Ga Surinqa Kyautatawa Marayu Da Mararsa Qarfi.
Allah Yasakawa Qungiyar Fityanul Islam
Allah Kuma Yajamana Kwana Maulanal Khalifa.