Ma awuya saidu

Ma awuya saidu

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ma awuya saidu, Health/Beauty, .

09/06/2025

Masha Allah

23/08/2024

Wani mai magana da yawun masarautar Alhaji Shuaibu Gwanda Gobir ya ce an sako shi ne da daren jiya bayan biyan waɗanda s**a yi garkuwa da shi da kuma mahaifinsa kuɗin fansar da s**a buƙata, amma sun ƙi bayar da gawar mahaifinsa inda s**a ce sun riga sun binne shi.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4cDnS4W

23/08/2024

Al'ummar garin Sabon Birni a jihar Sokoto sun gudanar da sallar janazar Sarkin Gobir na Gatawa, Isa Bawa da safiyar yau Alhamis, bayan kashe shi da ƴan bindiga s**a yi.

Labarin kisan sarkin ya ɓulla ne a ranar Laraba, bayan da bayanai s**a tabbatar da cewa ƴan bindigar sun halaka shi duk da neman kuɗin fansa da s**a yi.

Ɗaruruwan mutane ne s**a hallara domin gudanar da sallar a garin Sabon Birni.

23/08/2024
23/08/2024
23/08/2024

Allah Ya Jiƙan Mai Martaba Sarkin Gobir Muhammadu Bawa.

Website