Mansur Shehu

Mansur Shehu

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mansur Shehu, Beauty, cosmetic & personal care, Accra.

25/04/2026
11/01/2026

Allah ya tsinewa talauci da magoya bayansa πŸ˜†πŸ˜‚

22/12/2025

wan'nan Ai zalinci ne 😭

Yadda zaku fahimce sabuwar dokar haraji dalla dalla

1. Wanda yake samun Ζ™asa da N800,000 a shekara, ba zai biya haraji ba.

2. Wanda yake samun N800,000 zuwa N3,000,000 zai biya haraji (15%)

15% of 2,000,000 = 300,000
15% of 3,000,000 = 450,000

3. Wanda yake samun 3,000,000 zuwa 12,000,000 zai biya harajin (18%)

18% of 5,000,000 = 900,000
18% of 10,000,000 = 1,800,000

4. Wanda yake samun 12,000,000 zuwa 25,000,000 zai biya harajin (21%)

21% of 20,000,000 = 4,200,000
21% of 25,000,000 = 5,250,000

5. Wanda yake samun 25,000,000 zuwa 50,000,000 zai biya harajin (23%)

23% of 30,000,000 = 6,900,000
23% of 50,000,000 = 11,500,000

6. Wanda yake samun 50,000,000 zuwa sama zai biya harajin (25%)

08/10/2025

MUGUN TANADIN DA 'YAN SHI'AH SUKE YI A BOYE

Wannan rubutun FALLASAN ASIRI NE, rubutun ya shafi duk wani Musulmi a Nigeria, 'dan Salafiyyah ne, Ko Izala ko Darika har ma da wadanda ba musulmai ba amma suna da burin Nigeria ta cigaba da wanzuwa cikin kwanciyar hankali da lumana, sannan rubutun ya shafi masu iko da gwamnatin Nigeria wadanda suke da burin Nigeria ta ci gaba da wanzuwa a matsayin kasa daya dunkulalliya

Yau zan fallasa asirin shi'ah 'yan ta'adda na kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) karkashin jagorancin tsageri Ibrahim Yakubu Zakzaky akan boyayyen shiri da tanadin da sukeyi ta karkashin kasa wanda zai basu damar tarwatsa Nigeria su kwace ikon Nigeria cikin sauki nan da wasu shekaru masu zuwa

'Yan ta'addan shi'ah IMN sunyi MANYAN ajanda guda shida (6) wanda zai taimaka musu wajen cimma boyayyen ajandarsu tare da taimakon Kasar Iran da Lebanon, ga tsarin ajandar kamar haka:

1-Daukar nauyin karatun matasa (SCHOLARSHIP) masu kwazo a kasashen duniya su koyi ilmi na musamman
2- Akwai tsari na ajandar amfani da ilmin jarida (JOURNALISM)
3- Akwai tsari na amfani da kwararrun Lauyoyi (LEGAL PRACTITIONERS)
4- Akwai tsari na amfani da kwararrun 'yan boko masu ilmi (EDUCATIONISTS)
5- Akwai tsari na tsaro (SECURITY)
6- Akwai tsari na kiwon lafiya (HEALTH) ta hanyar yin amfani da manyan Likitoci kwararru.

Ga bayaninsu ajandar guda shida (6) kamar haka:
!
(1) Daukar nauyin karatu (SCHOLARSHIP): Shekarun baya kadan Zakzaky ya debi wasu matasa dalibai daga cikin mabiyanshi yawansu ya kai hamsin (50) ya turasu Kasar Lebanon sunje sun koyi fannonin ilmi masu muhimmanci, sun kammala karatun, sun dawo gida Nigeria, sun kafa wata kungiya mai suna "Arridah Atta'awun", s**ayi mata rijista da gwamnatin Nigeria s**a cika kowace irin ka'idah.
Manufar kungiyar shine suna bi kauyuka suna gurbata tunanin kauyawa su shigar dasu addinin shi'ah, sannan a cikin wannan kungiya ta Arridah Atta'awun bincikenmu ya nuna mana cewa sun fitar dalibai karatu a kasashen waje sama da

19/09/2025

Wane Irin Hijabi Ne Allah Yayi Umurni Dashi?

Sheikh Imam Idris Abdul-Aziz Dutsen Tanshi Rahimahullah.

16/09/2025

Banbanci Tsakanin Shari'ar Manzo Allah (S.A.W) Da Mulkin Demoukuradiyyah!!!

Allamatul Muhaddith Sheikh Dawood Ibrahim Azzahiriy Zaria Hafizahullah

Source: Muslim 678

Complete Video:
https://vt.tiktok.com/ZSDr2seet/

14/07/2025

Nau'in Mutane 2 ne ke murnar mutuwar Buhari.
Yara Marasa Tarbiyya,
Sai kuma Ζ³an Shi'ah.
Wawaye,πŸ‘Œ

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Accra?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Accra
HUSSEIN125