Yau da gobé sai lillah

Yau da gobé sai lillah

Share

Lamarin rayuwa a yau

17/09/2021

Bonsoir a vous

Photos from Yau da gobé sai lillah's post 17/09/2021

YA RANAR JUMA-A CE NATUNA DA HALINDA YAN NIGERIA SUKE CIKIN NA HALIN YUNWA GA TALAUCI GA RASHIN ZAMAN LAFIY GA MILIYOYIN MUTANE SUN RASA INDA ZASU SA KANSU GA BASHIN ANA BIN KASAR GA CORONA ALLAH YA SAUWAKA ALLAH KARABA DAN MUSULMI DA GA FADAWA CIKIN IRIN WANNAN HALI

Photos from Yau da gobé sai lillah's post 16/09/2021

YAN NIGER DAN ALLAH KUYIMIN AURAN DOLE BANA

SABODA NA CIRE TSORANSA
KO KAMAR WAYANNAN YAYI

16/09/2021

BARKAMMU DA YAU YAN UWA MUSULMI FATAN KOWA LFY

Nima lfy ta lau canjin waya ya sa na tsaya bude shafin allah yayi muna jagoranci

Photos from Yau da gobé sai lillah's post 21/07/2021

ALHAMDULILLAH GADIYA TA TABBATA GA ALLAH
ina mika sakon barka da sallah ga yan uwa musulmi fantan munyi sallah cikin koshin lafiya da fatan Allah mai komi mai kowa yanuna muna tabadi lafiya

Photos from Yau da gobé sai lillah's post 19/07/2021

A ciki wace wasa taffi baka shawa koma kake so kayi???

Photos from Yau da gobé sai lillah's post 18/07/2021

Allah kabamu zaman lafiya a kasashan mu Niger Nigeria tun kaka da kakanni muke tare kasuwanci hulda zumuci duk atare mukeyi k*m musulinci da al-adunmu kusan iri daya ne ya Allah kakare mu daga shedannu masu muguwar manufa Allah kazaunar damu lafiya

Photos from Yau da gobé sai lillah's post 17/07/2021

SAHARA IKON ALLAH CE
Wurin soyayya da kauna
Wurin tausayi
Wurin shakatau don nishadi

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Tripoli?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Almadar
Tripoli