ADER TV

ADER TV

Partager

�Assalam Alaikum Wa'rahmatullah
�En uwa masu jin yaren hausa wannan tashar an budata ne domin ku.

03/09/2026

:

Ku tuntubemu kai tsaye domin harkan kasuwanci ko wasu ayuka na musamman || Muna nan muna jiran ku.

Zakaria Adam

02/09/2026

: Yana nan a Marché Moderne de Tahoua Passe Parking.

Tahoua - Niger 🇳🇪.

ADER TV
Zakaria Adam

28/08/2026

ADER TV
Takaitaciyar Nasiha

28/08/2026

ADER TV
Zakaria Adam

Kadan daga cikin Hudubar juma'a ta 15 | 03 | 1448.

15 Rabi'ul Awwal 1448.

Tare da Sheikh Idrissa Haji Youssouf Mai Yaki (Hafizahullah).

28/08/2026

Zakaria Adam

24/08/2026

Zakaria Adam

ADER TV

"سُبْحَانَ اللهِ وَالْحَمْدُ لِلَّهِ، وَلَا إِلَٰهَ إِلَّا اللهُ، وَاللهُ أَكْبَرُ، وَلَا حَوْلَ وَلَا قُوَّةَ إِلَّا بِاللهِ الْعَلِيِّ الْعَظِيمِ."

23/08/2026

🥰🥰🥰

Du'a Hausa : Ya Allah, ina roƙon ka ka bani nasara a duk al'amurana, ka shiryar dani zuwa ga abin da yake alheri, ka tsare ni daga duk wani sharri, ka kuma biya mini bukatutu kana na duniya da lahira bisa ikonka da rahamarka.

Amin.

Du'a Arab : اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ أَنْ تَرْزُقَنِي النَّجَاحَ وَالتَّوْفِيقَ فِي جَمِيعِ أُمُورِي، وَأَنْ تَهْدِيَنِي إِلَى مَا فِيهِ الْخَيْرُ، وَأَنْ تَحْفَظَنِي مِنْ كُلِّ شَرٍّ، وَأَنْ تَقْضِيَ لِي حَوَائِجِي فِي الدُّنْيَا وَالْآخِرَةِ، بِقُدْرَتِكَ وَرَحْمَتِكَ.

آمِينَ.

Zakaria Adam (ziko) 00227🇳🇪.

23/08/2026

Army Niger 🇳🇪 🥰🥰🥰

22/08/2026

SANARWA : Idan Allah me kowa me komi ya kaimu ranar 🗓 lahadi 10 ga Rabi'ul Awwal 1448.
Da misalin karfe 🕘 20h:30mn, Za'a gudanar da saukar Alqur'ani me girma anan Madarasatul Tahfizul Qur'an 2, Dake anan unguwar Koufan Tahoua, Inda za'a gudanar da saukar dalibai 10.
Daga cikin daliban da za'a yi saukarsu su 10 harda Usaimin Idrissa Youssouf dan gidan Sheikh Idrissa Haji Youssouf Mai Yaki.
Wannan sanarwar gayyatace ga duk wanda Allah yasa yaji ko yaga sako. Allah ya bada ikon halarta amin.

Zakaria Adamou Baban Irfan da Ihsan..✍️🏼

Vous voulez que votre entreprise soit Salon De Beauté la plus cotée à Tahoua ?
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.

Téléphone

Adresse


Tahoua
5000