Hassan muh.d daheer

Hassan muh.d daheer

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hassan muh.d daheer, Health/Beauty, Ss, Aba.

16/05/2022

Duk Wanda Ya Yi Batanci Ga Manzon Rahma Ku Ka*she Shi Nan Take ~ Farfesa MaQari

~ Alfijir Hausa

Profile pictures 16/05/2022

Alhamdulillah!

Wadannan sune zaratan Lauyoyi Musulmai da s**a tsaya a Kotu domin ganin sun kare Matasan da s**a kashe la'ananna Deborah wadda tayi batanci ga Annabi Muhammad SAW a Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari dake Sokoto.

Lauyoyin na karkashin jagorancin Barista Mustapha Abubakar Mada sun nemi Kotu da ta bada belin Matasan sai dai Kotun ta dage Shari'ar har zuwa ranar Laraba 18/05/2022 domin amsa bukatar belin nasu.

Ana tuhumar Matasan da laifin hadin-kai wajen cin amana (Criminal Conspiracy) da kuma zuga Jama'a wajen tashin hankali (Inciting Public Disturbance).

Allah Ka tsare wadannan Matasa, Ka sanyawa rayuwar wadannan Lauyoyin albarka. Ka kaskantarda dukkanin wadanda s**a yi banza da batanci ga janibin Manzon Allah SAW. Amin

Daga Shafin Sokoto Facts

Katura Zuwa Group Domin Yan Uwa Su Tayasu Da Addu'a

15/05/2022

An k**a Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto?

A wannan Assabar ne ƴan Najeriya s**a tashi da wasu labarai da ke yawo a shafukan sada zumunta cewa jami'an tsaron kasar sun k**a Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto bisa dalilin goyon bayan sa ga kisan da aka yiwa Deborah dalibar kwalejin ilimi ta Shehu Shagari da ake Sakkwato wacce ake zargin tayi batanci ga Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam.

A wata sanarwa da ya fitar Shugaban Media na malam, Malam Mustapha Bashir Albaniy ya musanta wadannan labarun, acikin sanarwar ya bayyana cewa malam yana gidan sa tare da iyalinsa lafiya ba abinda ya same shi.

“Ko ɗan yatsa babu wanda ya nuna masa kawo yanzu:” Inji Shi.

Photos from Malumfashi Post's post 14/05/2022
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Aba?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address


Ss
Aba