Uwarbuzu aphrodisiac sok page

Uwarbuzu aphrodisiac sok page

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Uwarbuzu aphrodisiac sok page, Health/Beauty, Gagi area sokoto, Abuja.

28/10/2025

insha Allah ranar assabar ta wannan makon zan aika da sakon kaya KANO kasa inada mutum biyu dasukayi payment din kayan da sukeso a wajena plss joint waybill πŸš—πŸš—πŸš—

26/10/2025

Ina "yan sari?
ina sababin amare?
ina uwargida?
ina zawara wadda zatayi sabon aure?
kafin nan kufara yin amfani da maganin infection(sanyi).
akwai gumba
akwai tsimi/tabaje
akwai matsi Nasha Dana sawa
butar tsarki
zobe mallaka
maganin namijin dake bariki da karuwai
mallaka kasa
kuzo ku gana da Uwarbuzu Aphrodisiac Sokoto insha Allah zaku dace
yan sari koda 10k zaki iya farawa don kisami rabonki.
Kuma kina iya tallata kayana don kema kisamu naki bbu laifi kuyimin mgn Whatsapp domin samun damar shiga kasuwanci na.
location sokoto
Whatsapp
https://wa.link/n9y3ev
call 09128585891

12/10/2025

wannan bonunza ce ta kwana uku
dozin d'aya waton 12pcs akan 5000 5k kenan da hausa dubu biya
plsss inkinsan bakida kudi kawai kihuce abinki dama ta huceki

Photos from Uwarbuzu aphrodisiac sok page's post 07/09/2025

Wannan shine na dafa kaza shima nayi muku promo 3000 Amma yanzu 1000 daga yau zuwa assabar promo zaiyi expr Kuma yan sari kawai daga 6pcs ne
Whatsapp
https://wa.link/n9y3ev

06/09/2025

Promo!
Promo!!
Promo!!!
Zamuyi promo daga yau zuwa wani sati
Set din amare na 20k -15k
Set din Maijego 15k-10k
Set don gyara 10k-8k
Idan kunshirya kiyimin mgn Whatsapp ta link din nan πŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌ
https://wa.link/n9y3ev

Photos from Uwarbuzu aphrodisiac sok page's post 04/09/2025

Maganin infection (sanyi) Maza mata kowa Nasha
koda yahanaki haifuwa ne ko yayi miki tsiro a mahaifa ko Yana fito miki da wasu fararen ruwa masu wari ko warin gaba ko Yana fitar da kuraje masu shegen kaikayi to hajiya kizo ki kwada insha Allah za a dace da izinin Allah
Whatsapp

08146449842

02/09/2025

Wadannan kayan sai Jos
Whatsapp
08146449842

20/08/2025

Assalamu alaikum
Kuzo ga magani infection (sanyi) koda yahana haifuwa insha Allah za'adace set ne
Glam na ruwa donsha da tsarki
Akwai garin magani nasha
Akwai garin magani don shafawa a inda yayi miki kaikayi,ko zafi.
Maza da mata kowa Nasha
Whatsapp ko inbox
08146449842
09128585891

Photos from Uwarbuzu aphrodisiac sok page's post 17/08/2025

✨SHINING SWAROVSKI✨
LACE COTTON – FROM INVESTMENT
🎨 ALL COLOURS AVAILABLE!
πŸ“ IN ALL BRANCHES
πŸ’Ž ORIGINAL SWAROVSKI STONES – REAL SHINE, REAL CLASS!
🌸 ELEGANT FLORAL DESIGN – RICH & TIMELESS LOOK!
🧡 SOFT, LUXURIOUS TEXTURE – FEELS LIKE ROYALTY!
🚨 EXCLUSIVE DESIGN – LIMITED STOCK ONLY!
⚠️ ONCE SOLD OUT, IT’S GONE FOR GOOD!
🎁 A MUST-HAVE FOR EVERY STYLISH LADY!
πŸ“ž PLACE YOUR ORDER NOW!
πŸ’° FINAL PRICE: ₦27,000 ONLY
πŸ‘‰

Photos from Uwarbuzu aphrodisiac sok page's post 17/08/2025

SUBSCRIBE
LACE COTTON
ALL COLOURS AVAILABLE TOMORROW FOR ANKO πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ» AT ALL BRANCHES @ AFFORDABLE PRICE πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ—£οΈπŸ‘†πŸ‘‰
AFTER DISCOUNT πŸ’ƒπŸ»
😳😳😳😳😳😳
πŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™Š
THESE LACE ARE SO SPECIAL BECAUSE ANY WOMAN WHO HAS NOT SEWN THEM IS REALLY MISSING OUT. THEY ARE EXTRAORDINARY BECAUSE THIS IS A CAPTIVATING LACE. ANY LADY WHO WEARS IT MUST ATTRACT ATTENTION IMMEDIATELY, GO AND BUY ITπŸ₯°
PRICE: #24,000

Photos from Uwarbuzu aphrodisiac sok page's post 15/08/2025

Assalamu alaikum
Barkanmu da safiya
Inata jankune gareku matan sunnah especially followers dina miyasa kuka daina yin gyara???

Bawai kici ado da uban glashi ba shine biyyar aure ba wlhi especially Maza suna buqatar gamsuwa sosai keta uwar ado duk dakin da yakwana lafiya lau ne Amma banda ke sbd ba ruwanki da gyara.

Wai haryanzuma akwai wadda Bata ta6a amfani da update din kayana ba wlhi kina ruwa don yanzu hadin kayana baruwanki da maganin infection sbd nasaka maganin ahadin Amma Kuma ina hadin maganin infection zuwa ga Maza Kuma

Dayawa matan sunnah ku dakanku kuke saka mazanku neman matan banza sbd basa samun gamsuwa tawajenku ina kara kiranye zuwa gareku da kudin kalilan kina gyara kanki saidai iya kudinka iya shagalinki Mai buqata muyi mgn a inbox ko Whatsapp
09128585891
08146449842

13/08/2025

Ga wani simple set bbu tsada 3500 ammafa bonunza ce guda 12 ne bana ajewa idan baki tura kudiba inkinsan bakida kudi hannunki garkiyimin magana
Whatsapp
08146449842
09128585891

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Gagi Area Sokoto
Abuja