Nafiu Lawal Assalafy
Da'awa
Dukkan wanda ya tuba kafin rana ta fito daga ma fadar ta to Allah zai karbi tuban sa
Ya Allah ka tabbatar da imani acikin zukatan mu kasa mu wanye Lfy
Alqur'ani babban littafi Allah Kabamu ikon karanta shi da kuma aiki dashi
Try to be educated person because any thing you face if you are educated you will have success
Allah kajiqan malamin mu Dr Ahmad b.u.k kasa ya huta kasa aljannah ce makomarsa
ALLAH kajiqan malamin mu Dr Ahmad b.u.k kasa ya huta kasa aljannah ce makomarsa
A bangaren tauhidi ina bin minhajin Ahlussunnah ne bisa fahimtar salaf
kakasance Mai tsoron Allah duk inda kakasance
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja