Zeezaira Creative world

Zeezaira Creative world

Share

I'm a networking

Photos from Zeezaira Creative world's post 23/11/2025
Photos from Zeezaira Creative world's post 23/11/2025

🥰😍

kids-theme
tips
's Islamic lanterns

12/11/2025

YANZU-YANZU: Har Yanzu Wike‎ ya gaza bada Hakuri ga Rundunar sojin Najeriya, kan cin zarafin matashin Sojin Najeriya.

Hadimin Ministan Abuja ya fito fili ya kare Uban gidansa kan takaddamar Fili dake Abuja.

‎‎Mista Lere Olayinka, babban mataimaki na musamman a bangaren yada labarai da hulɗa da jama’a na Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya kare matakin da ministan ya ɗauka a lokacin saɓanin da ya faru tsakaninsa da wani jami’in sojin ruwa a Abuja a ranar Talata.

‎A yayin hira da shi a shirin Sunrise Daily na tashar Channels Television A ranar Laraba, Olayinka ya ce filin da ya jawo wannan rikici a kai an ware shi ne tun a shekarar 2007 don shakatawa da nishaɗi, ba don gine-ginen kasuwanci ko zama ba.

‎ “Wannan fili an bai wa wani kamfani mai suna Santos Estate Limited a 2007 domin filin shakatawa da nishaɗi ne.

Kamfanin bai taɓa yin komai a wurin ba saboda wurin parkway ne, hanya ce, ba a gina gidaje ko ofisoshi a can,” in ji Olayinka.

‎‎Ya ƙara da cewa a shekara ta 2022, kamfanin ya nemi sauya amfani da filin daga na shakatawa zuwa na kasuwanci, amma Ma’aikatar Babban Birnin Tarayya ta ƙi amincewa da bukatar, kafin Wike ya zama ministan Abuja.

‎ “A 2022 ministan FCT ya ƙi amincewa da wannan buƙata. A lokacin Wike ba shi ne minista ba,” in ji shi.

‎A cewar Olayinka, duk da ƙin amincewar, kamfanin ya yanka filin bisa ƙa’ida ba tare da izini ba, sannan ya sayar da sassan filin ga wasu mutane, ciki har da tsohon babban hafsan rundunar sojin ruwa, Vice Admiral Awwal Gambo (mai ritaya).

‎ “Wataƙila suna tsammanin za a amince da sauya amfani da filin, sai mutumin ya yanke shawarar raba filin da aka ba shi don shakatawa ya sayar wa mutane, ciki har da tsohon babban hafsan rundunar sojin ruwa,” in ji shi.

‎Sai dai hadimin ya ce tsohon hafsan ya ɗauki matakin da bai dace ba, inda ya yi zargin cewa tsohon jami’in sojin ruwa ya nemi amfani da karfin soja domin mallakar filin da ba nasa ba.

‎“Saboda haka zan ce tsohon babban hafsan rundunar

12/11/2025

You're too small. My father is not your size,

Wike Son vows to deal with Naval officer who challenged his father.

If Wike can't deal with Yerima, Can Wike's son, who is a barrister, deal with Him??

12/11/2025

Sojamen on trending🔥🔥🔥

Forex Royale 26/12/2024

❤️

Forex Royale

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Salima Plaza
Abuja
20101