Nana Rabiyatu Al'awi

Nana Rabiyatu Al'awi

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nana Rabiyatu Al'awi, Health/Beauty, Abuja.

22/04/2022

Special

GASA TA MUSAMMAN A KAFAR SADA ZUMUNTA NA FACEBOOK WANDA NASEEHA FOUNDATION TA SHIRYA MUKU

MUTUM GOMA ZA SU LASHE Naira 125,000. In da mutum na farko zai lashe Naira: 30,000, mutum na biyu: 25,000, mutum na uku: 20,000, mutum na hudu:15,000, mutum na biyar:10,000, Daga mutum na shida zuwa na goma(6-10) za su lashe Naira 5000 kowannensu.

DOMIN YIN MUSHARAKA👇

Amsa Tambayoyin nan guda goma(10), sannan ka cike sharuddan da s**a zo a kasa.

TAMBAYOYI

(1)A Alkur'ani Allah ya ba mu labarin cewa wannan Al'ummar ita ce mafi alkhairin al'umma, Saboda me ta kasance mafi alkhairin al'umma? Ka karfafa amsarka da Nassin Alkur'ani

(2)Me zai faru ga mutane idan ba su yin umarni da kyakkawan aiki kuma ba su hani da mummuna? Tare da dalili daga Alkur'ani ko Sunnah

3)Umarni da kyakkyawan aiki da hani a kan mummuna aikine na malamai kadai ko kuma aikine na kowani musulmi gwargwadon ikonsa? Ka karfafa amsarka da hujja

4)Menene cikakken sunan Sahabin Manzon Allahﷺ ABU DUJANA?

5-Akwai wani ingantaccen hadisi da a ke yi ma lakabi da: Hadithus-safeenah, حديث السفينة, Me hadisin ya kunsa kuma me yake koyarwa? Wani Sahabine ya ruwaitoshi?

6-Hadisin Abi Sa'eed wanda Imamu Muslim ya fitar:
"من رأى منكم منكرًا، فليغيره بيده، فإن لم يستطع فبلسانه، فإن لم يستطع فبقلبه، وذلك أضعف الإيمان"

Yi sharhin wannan hadisin sharhi me gamsarwa kuma a takaice.

7)Idan musulmi ya kiyaye dokokin Allah a karan kanshi, amma ya kame bakinsa daga hani a kan barin munanan ayyuka da hujjan cewa Allah Madaukakin Sarki ya ce:

"لا يضركم من ضل إذا اهتديتم".

Ya fahimci sakon Ubangiji daidai ko a'a? Ka karfafa amsarka da dalili.

8-Kawo muhimmancin umurni da kyakkyawa da hani da mummuna guda uku da ka sani.

9)Menene Hadafin Naseeha Foundation?

10)Menene taken Naseeha Foundation?

KA’IDOJIN GASAR SUNE:

✅ YIN LIKE DIN SHAFIN FACEBOOK NA NASEEHA FOUNDATION
✅BAYAR DA AMSOSHIN TAMBAYOYIN DAIDAI KUMA A CIKIN RUBUTU DAYA A COMMENT SECTION.
✅ YIN SUBSCRIBE A YOUTUBE CHANNEL DIN NASEEHA FOUNDATION
✅ YIN SHARE NA WANNAN GASAR GA WASU MUTANE(GROUPS KO PAGES)
✅ GAYYATO ABOKANKA SU YI MAKA LIKE NA AMSOSHINKA.
✅ SHIGA GASAR A KWANAKIN DA A KA TANADA MATA

GASAR ZA TA GUDANA NE A TSAWON KWANAKI TARA, FARAWA DAGA YAU ASHIRIN GA WATAN RAMADHAN

RANAR RUFEWA➡️ RANAR ASHIRIN DA TARA GA WATAN RAMADAN DA MISALIN KARSHE TAKWAS NA DARE.(8:00PM)

ZA A SANAR DA WADANDA S**A LASHE GASAR A RANAR BAKWAI GA WATAN SHAWWAL, DA MISALIN KARFE TAKWAS NA DARE.



SHAFIN NASEEHA FOUNDATION NA FACEBOOK:

https://www.facebook.com/naseehafoundation/

YOUTUBE CHANNEL:

https://youtube.com/channel/UCsYyfN3nnt5XPcOdX_vhq6g

10/04/2022

Falling down does not lead to,the end of ur life always proud of who u are in life,God time is the best 👩‍🎓 school life

Nana Rabiyatu Al'awi Send a message to learn more

Photos from Nana Rabiyatu Al'awi's post 31/03/2022

EVENING ViVe's

14/02/2022

Good morning
Friends

Nana Rabiyatu Al'awi Send a message to learn more

24/01/2022

God is great I'm +1

16/12/2021
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address


Abuja