Tubalin ginin al'umma
Wannan page an kirkireshi ne dan tunatar da al'umma abida zasu inganta rayuwarsu
15/06/2022
MATA ADON GARI πΎππ
Assalamu alaikum warahmatul-lahi wa barakatuhu,
Muna masu farin cikin sanar da al'umma baki daya
π’π’π’π’π’π’π’π’π’π’π’π’π’π’
Cewa akwai shiri na musamman mai taken ( MATA ADON GARI) da zaizo nan da wasu yan kwanaki kadan.....
Kuma wannan shirin zaina zuwa muku ne ta shafin
πππππππππ
β
β
{matasan Sunnah Tawakkalta}β
β
Kawai yanzu kashiga serching dan Neman matasan Sunnah Tawakkalta, sannan ka kayi like π dan samun shirye-shiryen
Matasan mu kenan!!!
Allah ya albarkaci rayuwar ku!!
Ya baku lafiya da nisan kwana
TAB !!!!!
GASKIYA RAYUWA
BAZATA YIYU WITHOUT LISSAFI BA
Aslm yan uwa maza da mata dafatan anyini lafiya
30/03/2022
Lokuta da dama nakan dauka cewa dan adam shine abokin gabata, wannan yasa na koyi bayyana tawa kiyayyar dare da rana.
to amma ayau na gane kuskure na domin zuciyata itace abokiyar gabata,
Ya ke zuciyata meyasa k**e yawan ambata min abinda allah ya hanani ?
Memakon tunawa da tarin ni'imomin Ubangiji agareni ????????????
Ya ke zuciyata meyasa k**e so kiyaudare ni ? Shin ko kin manta cewa damkar Ubangiji nada tsanani ?????????
Ya ke zuciyata kiji tsohon Allah kiyi nadama, ki tuna da tashin hankalin dake tattare da tashin alΖiyama, ki sani cewa ba'a girban shuka sai abunda aka noma.........
Allah kashiryi zukatanmu kasa su zama masu tuanatar damu halal da kuma mantar haramun
Amin ya Allah
04/03/2022
SAKON BARKA DA JUMA'A
Allah yasa wannan rana tazama ranar samun gafara ga dukkan mai zunubi daga cikin mu,
Allah yasa ranar shiga kabarin mu shine ranar hutun mu
Allah yasa ranar hisabi shine ranar arzikin mu, Allah yasa mudace amin
26/02/2022
ABOKIN RAYUWA
Duk alakar da ake so tayi dogon zango to ya zama dole ne muzamanto masu yawan yafiya, dole ne ka amince da cewa abokin rayuwarka ajizi ne ze iya maka daidai kuma ze iya maka kuskure,
Amma wannan bashi ke nufin rahin damuwa da juna ba kuma sannan baya nufin alaΖa ta zo Ζarshe
Ya Allah ka azurtamu mutemaki 'yan matan kasar nan.....
Sai kuka suke sboda rahin miji...
Alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah
Kããi masha Allah !!!!!!
Komai sai Ζara kyau yake !!!!!!!
πALLAH KASAKAWA IYAYEN MU DA ALKHAIRI π
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Ngru Road
Abuja
731104