Murja Ibrahim
Follow me i follow back ��
29/04/2022
Wannan shine satin karshe na
RAMADAN
Hakika na san akwai jama'a musulmai da dama wadanda wannan shine
RAMADAN
Dinsu na karshi a nan duniya ALLAH shine masani fili da boye watakila ina daga cikinsu dan haka nake neman afuwa awajen dukkan wanda yake da hakkisa akaina da kuma duk wanda muka taba yin wata mu amala da su ni dai na yafe ma kowa kuma ina neman afuwa awajen kowa da kowa ALLAH ubangiji yayi mana afuwa😭😭😭😭😭🤲🤲
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja