Malam Tukur Mai Rufanai

Malam Tukur Mai Rufanai

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malam Tukur Mai Rufanai, Health/Beauty, MalamTukurMaiRufanai8520@gmail. com, Abuja.

11/07/2023

Layar KASUWANCI layar KASUWANCI
Idan kahada wannan layar tabbas kadena Neman wani maganin kasuwa
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Ga yadda ake hada wannan laya zaka rubuta wannan hatimin kamar haka akan takarda qafa 9 dai dai kowane da Bismillah to saikayi laya da ita saika SAMO turaran Juda kahadesada man kadanya kashafe layar dukanta saikaje baduku yarufeta da fata sai yayi mata hanci guda 10 akowana hanci asaka tagulla guda 1 kamar haka to shikenan laya tagama haduw
👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆
Idan awaje daya kake to karatayeta a inda kake KASUWANCI Idan YAWO kake to saika sakata aqasan kayan SANA arka to magana TAQARE ZAKAGA farin jini na mutane IRIN Wanda baka Tafa gani ba kowa da kowa YAJI Yana sanka Yana so kuyi har kar kasuwa dashi sabida yadda allah zai haskakaka a idon JAMA A mace tanayi namiji yanayin wannan SIRRIN Amma dai JAMA A bari wani yafara gwadawa kaji mizaice yagani
👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆
Gamasu Neman izinin wannan SIRRIN to saika TURAWA YAN UWA ZUWA WASU GURUP GURUP DOMIN SUMA SU AMFANA DASHI WANNAN SIRRIN
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


MalamTukurMaiRufanai8520@gmail. Com
Abuja