Kata yabo

Kata yabo

Share

I'm sadiqaliyukatayabour I'm proud muslim Hausa Bassakwace

06/09/2026

Abba Sani Pantami

27/08/2026

I accepted 1 fan badge from Abba Sani Pantami.

24/08/2026

Shin a tunanin ku wane irin labarine a yanzu, zai iya saka 'yan Najeriya cikin farin ciki kamar wannan?

24/08/2026

DA DUMI-DUMI:Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin taimakawa wajen farfaɗo da ayyukan neman mai a filin mai na Kolmani da ke tsakanin Jihar Bauchi da Gombe.

Shugaban Hukumar Rarraba Kuɗaɗen Tarayya da Tattara Kuɗaɗen Jihohi, Muhammad Bello, ne ya bayyana hakan yau Litinin yayin wata ziyara ta tantance halin da aikin filin mai din yake ciki.

22/08/2026

Tuna Tarwa👂

22/08/2026

Dantakara Daya Ya Cire Subsidy, Daya kuma yace Zai Dawo da Subsidy. Zaben 2027 Zai zama zabe Tsakanin Masu Hankali da Marasa Hankali 👀👀👀 Bari mu fara ganin Tunda ga Yanzu 😎 kana A Ko kana B ?

22/08/2026

🤲 ADDU’AR DA ZA KA KARANTA LOKACIN DA AKE RUWA DOMIN NEMAN BIYAN BUKATA 🌧️❤️

22/08/2026

DA DUMI-DUMI: Sanata Danjuma Goje ya bawa magoya bayanshi kyautar Naira miliyan 45.

22/08/2026

Yakamata Baba Atiku Yasake Tara Yen Jarida Yace, Idan Yaci Zabe Duk Kudin da Dalibai Sukaci Na NELFUND Ya Yafe Musu.

Yanzu Lokacin Tara Jama’a Ne, Lissafin Mu Afirgita Lissafin Tinubu Kawai, Ya Rasa Inda Muka Dosa! 🌚

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Yabo Localgovernment
Abuja