Shababus Sunnah Gurara LGA
This page was created for the purpose of enlighten the young guys how to live in modern world safely
Wallahi duk abinda karubuta da hannunka ko kafurta da bakinka domin cin mutuncin ɗan uwanka kasakeshi a media wai domin samun followers kasani ranar tashin alkiyama za kayi bayani akan su.
Bari kaji siffar yanda ranar take Ɗan uwa.
{ ٱلۡیَوۡمَ نَخۡتِمُ عَلَىٰۤ أَفۡوَ ٰهِهِمۡ وَتُكَلِّمُنَاۤ أَیۡدِیهِمۡ وَتَشۡهَدُ أَرۡجُلُهُم بِمَا كَانُوا۟ یَكۡسِبُونَ }
[Surah Yā-Sīn: 65]
{ حَتَّىٰۤ إِذَا مَا جَاۤءُوهَا شَهِدَ عَلَیۡهِمۡ سَمۡعُهُمۡ وَأَبۡصَـٰرُهُمۡ وَجُلُودُهُم بِمَا كَانُوا۟ یَعۡمَلُونَ }
[Surah Fuṣṣilat: 20]
{ وَقَالُوا۟ لِجُلُودِهِمۡ لِمَ شَهِدتُّمۡ عَلَیۡنَاۖ قَالُوۤا۟ أَنطَقَنَا ٱللَّهُ ٱلَّذِیۤ أَنطَقَ كُلَّ شَیۡءࣲۚ وَهُوَ خَلَقَكُمۡ أَوَّلَ مَرَّةࣲ وَإِلَیۡهِ تُرۡجَعُونَ }
[Surah Fuṣṣilat: 21]
{ یَوۡمَ تُبۡلَى ٱلسَّرَاۤىِٕرُ }
[Surah Aṭ-Ṭāriq: 9]
Yanzu din Allah ba ka jin tsoron irin uƙuba da bala'i irin na wannan yinin dole sai ka jefa kanka cikin jahannama to kasani Allah yana cewa
{ وَإِنَّ عَلَیۡكُمۡ لَحَـٰفِظِینَ }
{ كِرَامࣰا كَـٰتِبِینَ }
{ یَعۡلَمُونَ مَا تَفۡعَلُونَ }
[Surah Al-Infiṭār:10,11, 12]
Allah ka tsare hannayenmu da ba kunanmu daga rubutawa dakuma furta sharri akan 'yan uwammu kuma katashemu ranar kiyama cikin mutanen kirki wadanda za sushiga ba Ni hakkin 'yan uwansu akansu.
ASSALAMU'ALAIKUM HOW ARE WE ALL TODAY FRIENDS MAY ALLAH PROVIDE YOU WITH YOUR NEEDS.
Assalamu'alaikum barkanmu da safiyar jumu'a Allah yasa ayida mu lafiya.
Masha Allah May Allah make us see the end of this Holy month ameen thuma ameen
Hi friends
16/06/2020
Good morning my Brothers and Sisters How Was the day today Hope all is well.
Good afternoon
Happy fasting to all my friends, brothers, sisters and the others
24/04/2020
Am sorry for being absent for long but am now back please be with me
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Abuja
12345