Real Tije l boy
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Real Tije l boy, Health/Beauty, Abuja.
09/06/2024
Ada inason nazeeru ๐ฏโ๏ธAmma yanzu sauran 5%
21/02/2024
Facebook Lite for Android This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.
21/02/2024
24/01/2024
Kudi yana samar wa mutane farin ciki na musamman tare da rage radadin cutar kuncin damuwa ko zafin kai.
Shin hakane? Wani kirari za ya fi dacewa da kudi?
24/01/2024
*ANYA ZAMU TSIRA A HAKA KUWA?*
๐ Naira 200 tayi mana yawa wajen bayar da sadaka, amma kuma tayi kadan wajen yin liki a biki ko gun wata sabga ta duniya!
๐ Minti 60 na yin zikiri a masallaci ko a gida yayi mana yawa, amma minti 90 yayi mana kadan a wajen kallon kwallo!
๐ Awa 1 ko 2 sun yi mana yawa a gurin daukar karatu, amma kuma sun yi mana kadan a wajen kallon fina finai!
๐ Zaman karanta ayoyi ๐20 na Al-qur'ni yakan yi mana kunci, amma cikin annashuwa mukan shafe kimanin awa 3 ko 4 muna karanta shafukan yanar gizo ko jaridu!โจ
๐ Aguje mukan gaskata labarin jaridu,๐ฐ amma idan an zo fagen Al-qur'ani da hadisin Manzon Allah (s.a.w) ๐sai yawan shakka da tuhuma, musamman idan sun ci karo da son zuciyarmu!
๐ Muna da son karanta labaran ban dariya a facebook ko whatsapp,๐ฑ amma da zarar mun ci karo da "posting" na fadakarwa ko abin da ya shafi addinin musulunci๐, sai mu tsallake!
๐ Mukan saka talabijn๐ a gaba na tsawon awanni muna kallo, amma sai mu kasa tsaiwa minti 15 muna kallon Gabas,๐ domin yin ibada!
๐ Haddar wakoki๐ง basa yi mana wuya, amma mukan ga wahalar haddar ayoyin Al-qur'ani mai girma!๐ ALLAH Yakaramana imani. allah kuma yasa mugama da duniya lafiya๐๐๐
@
Indai Albashinka Bai Kai 100k Ba To Ka Koyawa Matarka Yadda Ake Kunun Aya,Gullisuwa,Awara,Soษo Ku Lallaษa A Haka Kafin A Busa ฦaho
IใnใkใuใnใfใaใhใiใmใcใiใAใbใiใnใdใaใnใaใRใuใbใuใtใaใAใlใlใaใhใYใaใyใiใwใaใrใaใyใuใwใaใrใkใuใAใlใbใaใrใkใaใใใใใใใใ
iPhone 14
Let have Shower๐
๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ๐ฟ
I pity Android Users ๐ฅด๐ฅด
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja