Abba Isah Karsha
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abba Isah Karsha, Health/Beauty, Deidei Bwer Abuja, Abuja.
18/03/2026
A wata sanarwa da shafin Inside the Haramain ya fitar, ya ce, "ba a ga jinjirin watan Shawwal ba a Saudiyya. Don haka za a cike azumi ya zama guda 30. Sannan idin ƙaramar sallah sai ranar Juma'a.
Ƙarin bayani - https://bbc.in/4bPPXbT
11/03/2026
Iran ta yi barazanar kai hari kan bankunan Amurka da Isra’ila a Gabas ta Tsakiya
Ƙarin bayani - https://bbc.in/4bkrjPp
11/03/2026
Sanarwar ta ce an harba makamai zuwa sansanin Al Udeid da ke Qatar, da sansanin Arifjan a Kuwait, da kuma sansanin Harir a Iraƙi.
Ƙarin bayani - https://bbc.in/4cGDFUa
06/03/2026
Army reservist, 20, killed in Iranian drone strike in Kuwait, spent final hours reassuring family: ‘I’m good’ The family of fallen U.S. Army Reserve Sgt. Declan Coady shared heartfelt memories after the 20-year-old Drake student was killed in an Iranian drone attack in Kuwait.
28/02/2026
21/02/2026
Jigawa ce ta 1, Legas ta wuce Kano, mutum miliyan 1.3 sun yi rajistar katin zabe 'Yan Najeriya sama da miliyan 1 sun yi rajistar katin zabe da hukumar INEC. Jihar Jigawa ce ta farko, yayin da Legas ta zo ta biyu, Sokoto na binta a baya sai Kano.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Deidei Bwer Abuja
Abuja
13/03/2026