Hausa Novels
Dandalin Hausa Novels.. wannan page ne na farko da muke kawo muku dubban littafin Hausa kyauta.
24/07/2026
wllh Bana Jin Sha’awar Namiji, a raina Amma da Ace Zanga mace Hips din ta da breast dinta sun fito sunyi Kyau Bazan san lokaci da
zan Ringa Hadiyar yawu ba wani lokacin har jikewa nake yi
Sabida Tsabar. Abin ya Ratsa ni har kanne na da muke kwana waje daya
nake nema Babban da yake kara Daga min hankali shi ne
Duk lokacin da zo kusa da mahaifiya ta jikina yana taba jikin ta ko na
kwantar da kai na akan cinyoyin ta sai na bata jikina Ban taba yin zina ba hasalima sam bana jin sha' namiji sai mace
Wannan irin matsalar da nake ciki ta zama Ruwan dare acikin makarantun mu na kwana amma iyaye da sauran Jama.ar gari har yanzu hankalin su
bai kai kan wannan matsalar ba su dai kawai yayan su suyi karatu ko da zata Rasa Tarbiyya
Dan Allah ku bani Shawara da Kuma Tayani da Addu’a Akan Allah ya Rabani da wannan muguwar Dabi’ar
15/04/2026
KADDARA ME MUNI WALLAHI BAN KASHE KOWA BAH
Karfe 11 na dare…
Na dawo daga raka abban Sayyid airport. Har jirginsu ya tashi zuwa Dubai kafin na juyo. Dare ya yi sosai, iska tana kadawa a hankali, gari ya yi shiru kamar kowa ya shiga cikin bacci mai nauyi.
Ina shigowa gida…
Sai zuciyata ta buga.
Na hango jini a kofar palor.
Ba karamin firgita na yi ba. Na tsaya cak na kalli kofar sosai, zuciyata na bugawa kamar zata fito. Kafin na kara matsawa, sai na lura da wani abu mafi muni…
Gate a bude.
Alhalin na san sarai na rufe shi kafin na fita.
“Subhanallah…” na furta a hankali.
A hankali na fara takawa cikin tsoro, ina jin kamar ana kallona daga wani wuri. Shiru ne sosai, har numfashina nake ji.
Na taka jinin…
Har yanzu yana sabo.
Wani abu ya faru kwanan nan.
Na iso bakin palor… kofar a dan bude take.
Sai na ji wata kara daga ciki—
kamar ana jan abu a kasa…
Na tsaya.
Numfashina ya tsaya.
Shin wa yake ciki?
Ko me yake faruwa a gidana?
Na dan tura kofar kadan…
Sai na ga—
(za a ci gaba…)
zamu dawo kawo Labari sosai a wannan page din
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Abuja