MR KHAN RADIO

MR KHAN RADIO

Share

To our country liberty

29/08/2026
17/08/2026

babban dadin daukaka itace kasan da akwai nasama dakai

yadda jarumi rocky yash ya bayyanawa duniya irin yadda yake matukar girmama jarumi shahruhkhan

wanan alamune dake nuna cewa kowace nasara akwai wata asamanta

Photos from MR KHAN RADIO's post 05/08/2026

happy 52 birthday kajol

A rana mai kamar ta yau 5 ga watan august 1974 aka haifi jaruma kajol mukerjee wadda akafi sani da kajol devgan

jarumar takafu tun a finafinan 90's har izuwa yanzu wanda tasamu nasarar fitowa a manyan finafinai kamar su

dilwale dulhaniya le jayenge
kuch kuch hota hai
my name is khan
gupta
fanaa
dadai sauransu inda jarumar tasamu nasara lashe filmfire award 6 nomination 13 kuma tasamu kyautar karamawa ta padma shri a shekarar 2011

kai alaji kajol dubiya ce

03/08/2026

wanan album din yakara tabatar min da cewa agidan waka Atif Aslam sarkine wanan sabon album ne na Atif Aslam mai suna SUBAH AYE NA

kaje kanema kada abaka labari dan uwa yana dauke zafafan wakoki masu sanyaya zuciya

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Garki One
Abuja