Yar fulani
Gaajhi robe β€β€β€π
Daga yau nadaina Raina Namiji Dan shekara 20π€π€
29/04/2023
Good morning π
Maxa fa saboda mata suke wanka ππππ
Scientifically Yakamata Inci Kaza Yau! Technologically In Daura Da Rufaida Yoghurt But Financially πππ
Zuwa ga waΙanda s**a Mana alqawali bayan salla zasu turo gidanmu nace toh salla fa ta wuce
Ku turo ko mu tureku gefeπ€·π½ββοΈ
Duk Wanda yasake tambayata happy sallah sainasa βοΈ wuqata
Na yankesa π sallah yawuce π―
Baby nah ka turo min wankan sallanka na saka a Dp π
Duk Wanda bai bani barka da
Sallah ba Wuta bal-balπ₯
ππ
Barka da sallah.Kowa ya nunamin wankan sallah nasa ko Allah zaisa na dace a cikinku
Yau nayi saurayi a masallaci me mota π
"Jango julde miwala kare" π’
To those who don't understand Fullfulde!
It means "education is the key to success"
Larabawa suna ta kuka ramadan yazo karshe, kaikuma sai 2days to go, Happy Sallah in advance, can't wait. Etcπ Sannu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
24'wuse 2
Abuja