SADIQ B Gwandu
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SADIQ B Gwandu, Health/Beauty, Supreme Court Complex, 3 Arms Zone, Abuja.
26/11/2025
Tabbas duniyar musulunci bazata manta da malam Albany zaria ba
Governors and Influencers May Defect to All Progressives Congress,but the People Are Not Defecting
18/11/2025
Gwamnatin jihar Katsina ta shirya muqabalar Malamai da Masuss**a.
Me za ku ce?
Nidai nace Sussukeshi za’ayi….
18/11/2025
WANNAN SHIGA TA ƳAN TA’ADD@ CE, BA NA MUSULUNCI BA.
Yana da muhimmanci mu rarrabe tsakanin al’adun Musulunci da siffar da ‘yan ta’adda suke yi amfani da ita.
Shigar da aka kwaikwayo a fim ba cin mutuncin Musulmi bane kwaikwayon ta’addanc! ne domin nuna mummunar hanyar da suke bi.
Abinda ya dame ni shi ne yadda muke saurin kare kaya ko siffa, amma ba mu kare kanmu daga miyagun ayyukan ‘yan ta’adda da ke kashe ɗan adam babu tausayi.
Su dai sun riga sun kauce daga koyarwar Annabi (SAW) tun da dadewa, don haka babu abin da ke haɗa su da Musulunci sai suna amfani da wasu tufafi guda.
Kwanan nan sun kash£ ɗan uwammu babban jami’in Soja amma hakan bai tada hankalin mutane kamar yadda kwaikwayon shigar su a fim ya tada ba.
Indai dan ta’add@ ya yi amfani da wani kaya, wannan ba yana sa kayan ya zama na Musulmi ba. Kawai alama ce ta aikata mugunta.
Mu yi taka-tsantsan kada mu kare su ta hanyar kuskuren fahimta.
Allah Ya kawo ƙarshen ta’addanc! da duk wanda yake da hannu a ciki. Ameen.
20/09/2025
JI KA KARU: Shin menene bambancin Dr. da (Dr) da kuma "Dr" ?
Daga Ayau News- MT Abdullahi
Shin koh kasan mene bambancin dake tsakanin Honorary Doctor, Doctoral Degree da kuma Medical Doctor? Ka karanta a nutse zaka fahimta.
1. Honorary Doctor: Dr. ce da ake bawa kowanne irin mutum, walau yayi Degree, research, karatu a jami'ar da s**a bayar koh kuma bai yi bah. Ana bayar da ita neh domin girmama wani koh wata bisa gudummawar da s**a bawa al'umma, aiki koh kuma kace sana'a.
2. Medical Doctor: Dr. ce da mutane da s**a karanci harkar lafiya wanda ya kunshi Medicine, Pharmacy (Pharm. D), Dentistry, Surgery, Osteopathy, Optometry da sauransu.
Waɗannan su neh waɗanda aka yarda su kula da wani mara lafiya, kuma dole sae sunje makaranta sun karanci ɗaya daga cikin waɗannan ɓangarorin (har da wasu wanda ban lissafo bah) na tsawon shekara 6 koh sama (a Najeriya).
3. Doctoral Degree: Ita ce ƙololuwar Degree da ake samu, wato bayan ka kammala Bachelor’s Degree, zaka yi Master's Degree, sannan kazo kayi Doctoral Degree. Wasu waɗanda s**a yi wannan suna amfani da Ph.D a gaban sunan su maimakon Dr..
Ita kuma wannan Dr. ɗin zaka iya amfani da ita wajen yin Academic koh kuma Professional, kuma dole sae kayi research sannan kayi karatu.
4. Dr. tamu ta gargajiya: Wannan kuma itace wacce kowa mah yana amfani da ita, masu chemist, masu tallan magani akan t**i, masu siyar da maganin ƙwaya, masu maganin sanyi, da kuma makamantan su.
Saboda haka, dan kaga mutum yana amfani da Dr. koh kuma ana ce masa Dr. ba hakan yana nufin yayi karatu, koh kuma bai yi bah, ya kamata ka tsaya kayi bincike akan me yasa ake ce masa Dr. ɗin.
Wa ya cancani a bashi DR. a cikin abokan ku?
14/09/2025
ALLAH KA KWACE IKON DA KABAWA AMERICA NA KASASHEN DUNIYA KABAIWA KASAR CHINA
Your PVC is your weapon for change. Don’t just sit and complain.
If you refuse to vote, your silence will be used to rig the election against you.
05/10/2023
Nowadays Nigeria no more celebration!
But however as me as a Muslim I can say alhmdllh in any situation that I meet my self.
On behalf of My self, Sadiq Bello gwandu By Name, A Teacher By Profession, Am Here To Joint My Colleague Teachers In The World To Celebrate Our Day Today. Happy Teachers Day May Almighty ALLAH Keep Helping Teachers And Bring More Blessings In To Our Carrier Of Living
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Supreme Court Complex, 3 Arms Zone
Abuja