Ammar news

Ammar news

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ammar news, Health/Beauty, Yobe state potiskum, Abuja.

Photos from Ammar news's post 13/12/2025

Yanzu ga irinta bayan zarge zargen da akewa musulmai da kisan Kiristoci a Nigeria Sai gashi an sake k**a Kiristoci uku sun shiga hannu dumu dumu masu dauke da suna BULUS da MAMMAN da EMMANUEL ADI. Yayin da s**a farwa wani kauye a jahar Taraba, s**a kone garin da kashe Kiristoci yan'uwansu. Don kawai a dorawa musulmai laifin ta'adanci. To kaga irin wadannan bayanan ya dace a dunga tattarawa ana kaiwa gaba don wanke musulunci daga ta'adanci.

Ubangiji Allah Ya kara tona musu asiri.

Aliyu Sahabi

13/12/2025

🤪🤪🤪😜😜

13/12/2025

lokaci yayi

12/12/2025
12/12/2025

Alhdllh

07/12/2025

Good news! Zabi Biyu now comes with English subtitles on the AREWA24 YouTube channel.

If you’ve been waiting to enjoy it in English, your time is here, catch new episodes every Sunday at 9:00 PM.

Photos from Ammar news's post 18/08/2024

Ambaliyar Ruwa a garin a potiskum muna Kira urgent ga Mai Girma gwamna daya kawo Mana agajin gaggawa expecially Yindiski Arikime unguwar kaji shago Tara Gadan talakawa bayan new prison da sauransu,muna Kira zuwa ga hukumar sema data kawo Mana agajin gaggawa, sak**akon Ambaliyar Ruwa sama Allah ne kadai yasan Adadin gidajen da s**a rushi.😭😭😭

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Yobe State Potiskum
Abuja