Dr. nasuru yusuf gawuna

Dr. nasuru yusuf gawuna

Share

No king as God

Photos from Dr. nasuru yusuf gawuna's post 15/05/2024

Alhmdllh Masha Allah

Photos from Dr. nasuru yusuf gawuna's post 15/05/2024

Masha Allah

Photos from Dr. nasuru yusuf gawuna's post 15/05/2024

Mai girma shugaban jam'iyyar Apc na kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR ( Khadimul Islam). Ya karbi bakuncin shugabannin nata [ Women leaders ] Na jam'iyyar Apc na jihohi 37 ciki harda Abuja.

Tareda shugabar mata ta jihar Kano Hajiya Fatima Abdullahi Dala wanda s**a nuna goyan bayansu ga irin yadda yake salon shugaban cinsa da kuma yadda yake taimakon mata da kula da al'amuransu musamman lokacin da yake gwamnan jihar Kano.

taron ya gudana a ofishin jam'iyyar Apc na kasa dake Abuja a yau talata.

-Gaya Mustapher
14-05-2024

15/05/2024

Alhmdllh ala kulli hal

Photos from Dr. nasuru yusuf gawuna's post 06/04/2024

ALLAH MAI GIRMA DA IKO. KAI MANA SUTURA DUNIYA DA LAHIRA

06/04/2024

Baya goya marayu

06/04/2024

MASHA ALLAH BARKA DA SHAN RUWA

06/04/2024

ALLAH YASA MUGA DAREN LAILATUL QADAREE

Photos from Dr. nasuru yusuf gawuna's post 05/04/2024

ALHDLLH ALLAH YA KARBI IBADUMMU

05/04/2024

Komai lokacine Allah kuma yana sane damu ✊✊✊

05/04/2024

Barka da shan ruwa

05/04/2024

GUGAR KARFE NA GWAGGO SUNKI ALLAH ALLAH YASO A BUGA DA KAI AGAN RASHIN DAIDAI ABBA KUNNUWA A**R DINKA INMA ZUGA KA AKE KA KIYAYE KANKA KA TAMBAYI TSULA WAYE UBAN ABBA SHI KANSA YA BUGA DA GUGAR KARFE NA GWAGGO YAJI BABU DADI BALE KAI ABBA

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Nasarawa
Abuja